My books
6 قصص
TAFIYAR MU (Completed) بقلم suwaibamuhammad36
suwaibamuhammad36
  • WpView
    مقروء 27,803
  • WpVote
    صوت 1,164
  • WpPart
    فصول 20
Rayuwar auren masoya biyun na tafiya daidai yanda suka tsara tun farkon fari, kwanciyar hankali da son juna ya kafu a cikin gidansu wanda hakan yasa suka zama abun burgewa ga jama'a da dama har wasu suna fatan ina ma su ne! Suna tsaka da wannan jindaɗin ne rayuwarsu ta canja salo wanda hakan yayi sanadiyyar bankaɗuwar wani tsohon alƙawari mai wuyar cikawa. Ko yaya rayuwar tasu zata ƙaya?
A DALILIN KISHIYA  بقلم sakee19
sakee19
  • WpView
    مقروء 66,272
  • WpVote
    صوت 5,905
  • WpPart
    فصول 39
Rayuwa gaba daya ta canzawa Rabi a dalilin kishiya, duk wata dama da ta zata kauna ce ta sa ya hanata yanzu ya bawa amaryarsa wannan damar; harma ya na kafa mata hujja. Bata taba zaton zai yi mata haka ba ko mata nawa zai aura.
ZAFIN HAWAYENA(COMPLETE)✅ بقلم SaNaz_deeyah
SaNaz_deeyah
  • WpView
    مقروء 26,945
  • WpVote
    صوت 2,350
  • WpPart
    فصول 49
"A ganinka wannan shine adalcin da zakayi min, matsayina na matarka amma idan zakayi kwanciyar aure dani sai dai kayi min fyaɗe, wannan wace irin azabtarwa ce, ni ba zan taɓa hanaka haƙƙin ka na aure ba, amma muguntar da kake min ta isa haka, likita ya tabbatar min da cewa gabana yana gab da ruɓewa. Zayyan ka tausaya min ka riƙa sassauta min, ina son in ɗanɗana daɗin soyayya kafin in mutu." Labarin Amatul-ahad wadda ta taso cikin maraicin uwa, kuma tayi auren jeka nayi ka, wanda ta gwammace gara zaman gidan ubanta akan gidan mijinta, labarine daya faru a gaske, labarine mai cike da ɗumbin darussa musamma ga wanda basu yawaita ambaton Allah a lamarunsu.
DUHUN ZUCIYA بقلم phartyBB
phartyBB
  • WpView
    مقروء 5,284
  • WpVote
    صوت 420
  • WpPart
    فصول 15
Zuciya na duhu ta zamto kurman dutsen da ke tsakanin sahara, zafin rana na ratsa shi, turirin sahara na turara shi. Wannan shi ne kwatan-kwacin misalin da ke tsakanin wanda ya rasa kulawa da ƙauna ga makusantansa. Tsana ta ma ye wajen soyayya, hassada ta mamaye idanuwan makusanta da ka haƙiƙance da yarda da su. Jahilci da rashin tsoron Allah suka zama abokai na kur-kusa ga majiɓantan lammuranka. Completed a ArewaBook akan 300.
NE'EEMA COMPLETE بقلم ZulayheartRano89
ZulayheartRano89
  • WpView
    مقروء 124,022
  • WpVote
    صوت 7,212
  • WpPart
    فصول 40
labarin soyayya mai birgewa