AminaAdamuFika's Reading List
6 stories
SAHIBUL AMRAT by Momislam2021
Momislam2021
  • WpView
    Reads 202
  • WpVote
    Votes 10
  • WpPart
    Parts 7
Love and romantic story
DAN MAFIYA  by Al_Ashtar
Al_Ashtar
  • WpView
    Reads 1,450
  • WpVote
    Votes 133
  • WpPart
    Parts 18
Ko kusa baku shirya sanin me yake faruwa a cikin wannan duniyar ba... Hankalinku ba zai iya kai wa na sanin abinda wasu mutanen ke iya aikatawa ba domin samun ƙarfin iko, kuɗi da kuma muƙami. Matashin yaro wanda baya buƙatar komai da ya wuce ganin ya samu abinda zai saka a bakinsa. saidai babu hali. Har zuwa lokacin da ya faɗa hannun wani mutum da ya yanke shawarar sauya masa rayuwa. Amma ta wacce hanya? Ku sani cin naman mutum da shan jinin mutum ba komai ba ne akan irin rayuwar da wannan saurayi ya yi... Ya aikata abubuwa da dama na tsoratarwa wanda baku zato a duniyar nan kafin ya cimma burinsa... A cikin wannan sabon labari ADAMU zai nuna muku duk abubuwan da ya gani kuma ya aikata dan samun biyan buƙatarsa... Abubuwan da baku shirya karanta su ko karɓan su a cikin ƙwaƙwalanku ba. ƊAN MAFIYA 💀 Ko kun shirya cin abinci a kwano ɗaya da matattu? Shin ko kun shirya karanta wannan labari mai cike da ban tsoro da ƙyamatarwa?
INA GATA NA? by mssmeemah
mssmeemah
  • WpView
    Reads 8,391
  • WpVote
    Votes 507
  • WpPart
    Parts 12
Jiddah yarinya ce 'yar kimanin shekaru 16 wadda take wahalar rayuwa ta kula da kanta da mari'kiyarta, wani 'karamin al'amari ya faru wanda ya sauya rayuwarta gaba d'aya saidai ya sabuwar rayuwar jiddah zata kasance? INA GATANTA a lokacin da aka bi son zuciya aka turata wannan halaka? Shin a yanzu xata samu wannan GATA da take muradi na tsawon rayuwarta? Waye zai zama GATANTA a wanna lokacin da danginta da mahaifinta ke gudunta tamkar ta aikata abin kunya bayan batada ko d'igon laifi? Yaya Sulaiman zaiyi da wutar soyayyar Jiddah dame huruwa a cikin ransa bayan abinda ya aikata wanda har danginsa sukayi tir da wannan dabiar tasa? Yayi anfani da GATAN da yake da wajen neman tarwatsa mata rayuwa saidai shi INA GATANSA a wannan lokaci da yake neman jiddah ido rufe, bayan yayi amfani da RASHIN GATAN TA ya cutar da rayuwarta.
Auran biyayya by drsamha
drsamha
  • WpView
    Reads 27,158
  • WpVote
    Votes 2,114
  • WpPart
    Parts 53
It's sacrifice that is worth living
MIJIN YARINYA by Asfats
Asfats
  • WpView
    Reads 8,198
  • WpVote
    Votes 223
  • WpPart
    Parts 27
Labari ne akan auren yarinyar da aka masa
Haleematus sadeeya  by RealHusbaahfama
RealHusbaahfama
  • WpView
    Reads 8,887
  • WpVote
    Votes 362
  • WpPart
    Parts 22
labari ne akan abin da yake faruwa a yanzu ko nace a wannan lokacin da muke ciki ku biyoni danjin me nake dauke dashi