NANATOOU (DIYAR KAKA)
Labari ne akan wata Yar kauye da aka sangarta ta,ba'ayi mata fada, Duk kauyen su ta addabi kowa ba Mai iya tsawa ta mata,tun daga yara,matasa,yan mata,har tsoffi, hatta da sarkin garin tafi karfin su......................................