HannatuAliyuSise0's Reading List
53 stories
HAJIYA GWALE...  by ayshajb
ayshajb
  • WpView
    Reads 378,316
  • WpVote
    Votes 1,562
  • WpPart
    Parts 23
Hajiyoyi masu baje hajarsu, Ni shaɗi holewa jin daɗin rayuwa tsuma zuciya da gangan jikin me karatu duk yana cikin Hajiya gwale.... ku ni shaɗan tu...
HARAMTACCIYAR DUKIYA by ayshajb
ayshajb
  • WpView
    Reads 1,263
  • WpVote
    Votes 24
  • WpPart
    Parts 1
Kun san labarin da ake cewa kaɗan mai daɗi kuwa? Lallai za ku kasance a baya muddin ba ku karanta wannan labarin kun kwashi romon ilimi ba. Labarin Haramtacciyar dukiya labari ne a kan wata yarinyar da ta jefa kanta a rayuwar da take ganin shi ne daidai wanda a tunaninta shi ne hanya mai ɓillewa ashe dai ba haka ba ne. Ku nema domin kwasan darasi musamman a wannan yanayi na halin rayuwar da muke ciki wadda za mu gama karatu amma aikin yi sai ya gagaremu musammanma 'ya'yan talaka wannan dalilin ya sa da yawa daga cikin al'umma suka faɗa rayuwar da ba ta dace ba, an faɗa ƙungiyar matsafa domin samun dukiya wadda daga ƙarshe suka afka komar da-na-sani. Kasance da ni A'ishatu JB a cikin wannan ɗan gajeren Labarin
WA ZAN KARE..? by ayshajb
ayshajb
  • WpView
    Reads 652
  • WpVote
    Votes 13
  • WpPart
    Parts 1
Hmm! Ridwan Kenan bana jin zan yi tsawon rayuwa irin na sauran mutane, Na san mahaifina nasan waye Dad ɗina kana tunani zai kyale ni na sha ruwa ne? ko ɗaya, Na san zai fito tabbas! Ina Son ka! Soyayya mai tsanani. Ka man ta da duk wasu halayya da na nuna maka a baya, forget about that Hubby Ka sani a ran ka, Ka tuna akwai Ni'imatullah ka tuna cewa Habibty ta so ka, Sweety ta ƙauna ce ka, ga ƙawata nan nasan zata kula da kai domin ita ce mace ta farko data fara ƙaunar ka. I'm sorry to say Bey...
UNCLE NASEER  ✅ by the_nasuredden
the_nasuredden
  • WpView
    Reads 31,150
  • WpVote
    Votes 1,669
  • WpPart
    Parts 42
....what action would you take.. if you found out dat someone whom you hold so dearly.is cheater, and he secretly tried to sleep with your loved wife unbeknownst of you..?.. that's doesn't sit well! Have you ever loved something or someone to the extent that you could blindly do anything humanly possible to get..it under your thumb! Have you met with this breathtakingly couple.Najma And Naseer..?... the couple whose love is all at rage..? This successful couple has promised to go through rough times together.to break boundaries and to listen carefully to criticism from outsiders but to not take it to heart...they promised to not let life does them apart..they would not let any negativity lay on their way either by hook or by crock..... theirs mission is to live and learn together to tip themselves off....... to break any barrier that try to hold them down.. to shed tears together to survive and to illuminate their stars together.. Unfortunately something happened which cast a cloud of sorrow over the happiness of the lovers!😳...the wife whom he hold and love so dearly becomes mad..yeah! Mad who goes through guiter finding shelter.... His biological brother is haunting him , either by hook or by crock.. he's requested by his secret cultisim group to bring him to them.... since they found out he's alive,he survived from their assassination his survival is as a testimony to the quranic injunction that everything happens at the exect time wants it to....and he gives power to whom he pleases! He sold his soul to the devil! He's at the center of bunch of conspiracy theories he's part of a satanic cult, means THE ILLUMINATI!😳... His dead body would be founded beside guiter if he failed to live up to their ultimate standard!...✍️
MIJIN BAABATA by ayshajb
ayshajb
  • WpView
    Reads 71,229
  • WpVote
    Votes 644
  • WpPart
    Parts 28
illar Auren mace 'Yar Boko, shakuwa wacce ta rikiɗe ta juya zuwa soyayya me Karfi tsakanin Uba da Ƴar sa, Yallaɓai Usman da Ameerah
KADDARATA CE A HAKA  by Aishabeauty221
Aishabeauty221
  • WpView
    Reads 88
  • WpVote
    Votes 3
  • WpPart
    Parts 8
Assalamualaikum Alaikum masoyana kuna ina to Allah ya dawo dani daka Abinda ya same ni masu min Addu'a masu kashe ne ina mu godiya ban mutu ba Ina muku godiya sosai ngd Allah ya bar zumunci wannan shine new Account dina ina muku godiya wancan ya dai na aiki shiyasa na kara dawo muku da diamond Armaan cikin wani sabon salo da fatan zaku karbe sa ngd. Cikin kauyan fussira yanki ne ne me dauke da Albarka tun kauyi ka sosai da kuma duwatsu mankya dan dukka cikin fussira babu birni. Misali babu mashin babu mota babu duk wani kayan mure rayuwa da jin dadi na yan birni kai hatta hutar ne fa babu sai dai su kunna huta a tsakar gida ta yayin ràke da asharnan dutse sannan suke ganin haske,. Haka zalika kuma babu wanda ya taba shiga birni sai mutum daya wato hajia Sakina wadda ta kai Yan aiki birnin can wani gari dake can garin Murna dan zuwa tai fussira ta sai gida anan saboda garin fussira gari ne mai ni'ima sosai zakaji dadin garin mutuka gaya. , Wannan yasa hajia Sakina ta fita da ban agarin ba kowa ne ya damu da ita dan basu damu shiga shirgin bako, wannan kenan. Ma farin lbr
Anauseef & Armaan  by Aishabeauty221
Aishabeauty221
  • WpView
    Reads 143
  • WpVote
    Votes 2
  • WpPart
    Parts 9
Cikin kauyan fussira yanki ne ne me dauke da Albarka tun kauyi ka sosai da kuma duwatsu mankya dan dukka cikin fussira babu birni. Misali babu mashin babu mota babu duk wani kayan mure rayuwa da jin dadi na yan birni kai hatta hutar ne fa babu sai dai su kunna huta a tsakar gida ta yayin ràke da asharnan dutse sannan suke ganin haske,. Haka zalika kuma babu wanda ya taba shiga birni sai mutum daya wato hajia Sakina wadda ta kai Yan aiki birnin can wani gari dake can garin Murna dan zuwa tai fussira ta sai gida anan saboda garin fussira gari ne mai ni'ima sosai zakaji dadin garin mutuka gaya. , Wannan yasa hajia Sakina ta fita da ban agarin ba kowa ne ya damu da ita dan basu damu shiga shirgin bako, wannan kenan. Ma farin lbr Surfe ne agaban mai shegen yawa ga wani Aturmi mai war meyawa tana daka , tana dakan tana satar gefan ta da alama wani abun take kalla tana tausayawa kanta kuma, tana hango yadda zata iya wannan a yau dinan. Inda ta kalla na bi da kallo, shirgin kayan wanki ne na yara mai yawa da kuma tsummo karan mitsari. "Ke ban San iskan ci da iya shege mene haka,? Ta sheka mata harara, cikin isa da iko da mulki da nuna itacin ishashiyace. Shiru tayi ta na kallon matar dake galla mata harar. "Eyehh rai nin hankali to wlh bari kiji na sha tabara na sha yasin wlh na fi karfin ku ku dangi mayu dangi mahauciya yar tsontuwa shegiya dangi aljanu ni zaki zubawa wannan kafiran idanun naki? Kifin yariyar ta farga ta wawuri kofin ta cilla mata, aiko sai goshin ta sai ji kake kwal agushin ta da sauri ta dafe tana runtse ido tsabar azaba jikinta sai rawa yake kamar mazari. Bazaki tashi ba ki dora daka inda kika tsaya ba, ko sai naci gidan ku?. Da sauri ta mike ta cigaba da surfe ta mulmula inda kwada mata cofe.
IDAN BA KE by nimcyluv
nimcyluv
  • WpView
    Reads 15,820
  • WpVote
    Votes 332
  • WpPart
    Parts 17
True life story. labarin zanan ƙaddara wanda babu wanda ya isa ya hana shi faruwa sai Ubangiji al'arshi. soyayya mai cike da tausayawa wacce ƙaddara ta haɗa a lokacin da ba'ai zato ba.
MOON by nimcyluv
nimcyluv
  • WpView
    Reads 76,782
  • WpVote
    Votes 5,023
  • WpPart
    Parts 40
Safarar mata
ƘABILAH CE! by AutarMama56
AutarMama56
  • WpView
    Reads 492
  • WpVote
    Votes 32
  • WpPart
    Parts 7
Romantic and kingship story