Ummi2G's Reading List
104 stories
CIKIN WAYE ?  by AmnahElYaqoub
AmnahElYaqoub
  • WpView
    Reads 52
  • WpVote
    Votes 3
  • WpPart
    Parts 5
Labarin wani family mai cikeda kwamacala,rigingimu dakuma qaunar junansu.
NI DAKE  by AmnahElYaqoub
AmnahElYaqoub
  • WpView
    Reads 307
  • WpVote
    Votes 0
  • WpPart
    Parts 28
Labarin yarinyar data taso cikin tarbiya, nutsuwa da kamun kai koda yaushe cikin NIQAB,babu wanda yasan fuskar ta,qaddara ta hadata da Mk tantitin dan duniya, wanda yayi nasarar ganin wani yanki na fuskar ta,tatafi da imaninsa, daga nan ya ba zama nemanta,saide ta ina zai fara?
MATAR ABBANA  by AmnahElYaqoub
AmnahElYaqoub
  • WpView
    Reads 197
  • WpVote
    Votes 1
  • WpPart
    Parts 9
labari mai cikeda tausayi, cin amana, rashin imani, soyaiya dakuma ban dariya, duk acikin rayuwar HAFEEZ da HAFEEZA
SHALELAN BABA by AmnahElYaqoub
AmnahElYaqoub
  • WpView
    Reads 252
  • WpVote
    Votes 1
  • WpPart
    Parts 25
labari mai cikeda nishadi, soyaiya, qauna,tausayi, dakuma tsantsar soyaiyar uba akan 'yarsa
YARDA DA KAI (Compltd✔) by Oum_Nass
Oum_Nass
  • WpView
    Reads 82,091
  • WpVote
    Votes 2,365
  • WpPart
    Parts 13
ldan YARDAR KA tayi yawa akan mutane, to kamar ka basu lasisin kwaye maka baya ne. Awanan duniyar tamu da son kai yayi yawa, cin amana ta zama ruwan dare, ka yarda da mutum yaci amanar ka, ɗan uwa ya tsani ɗan uwan sa saboda wata ɗaukaka ta duniya. Wanan shi ne ga janyo ƙin yarda da kowa arayuwar AHMAD NASIR, zuciyar sa ta bushe da ƙiyayyar mutane, ayayin da gefe guda yake tsoron mu'amala ta haɗasu da ko wani mutum ciki kuwa harda ƴan uwan sa. LABARIN YADDA DA KAI yana magana akan yanda zamani yayi hautsinewar mugunyar ɓarna, sakaci da al'amura suka ƙarama mai rauni raunika acikin zuciya.
KASHE FITILA by BatulMamman17
BatulMamman17
  • WpView
    Reads 250,911
  • WpVote
    Votes 18,432
  • WpPart
    Parts 53
Iyaye musamman mata sukan sadaukar da dukkan farincikinsu domin kyautata rayuwar 'ya'yansu. Haka ce ta faru ga Maamu har zuwa lokacin da Allah Ya azurta mata tilon danta Awaisu. A daidai lokacin da take tunanin kyautatawa wadanda suka wahalta musu a baya sai Gimbiya matar dan nata ta murda kambun da ko iyayenta basu santa dashi ba.... Ga uwa, ga da sannan ga suruka.
BAIWA CE  by feeezah135
feeezah135
  • WpView
    Reads 33,787
  • WpVote
    Votes 2,010
  • WpPart
    Parts 24
All right reserved © 2019 She was a slave without a choice Life without a freedom and Love without a destiny Meet moolah facing a life of a slavery at a young age of her life update once a week. ____ ©
SILAR HALACCI by AishaAltoAlto
AishaAltoAlto
  • WpView
    Reads 922
  • WpVote
    Votes 45
  • WpPart
    Parts 15
Ahmed ka manta Wacece ni...? Nice fa masoyiyarka Samiha..? ka manta alƙawarinmu...? Ka manta yadda muka tashi muna gina yadda rayuwar Aurenmu zata kasance..? amma yau rana ɗaya saboda wani dalilinka mara tushe ballantana makama kakeso kaƙi amfani da damar data samemu Ahmed...?" hannu ya ɗaga mata lokaci ɗaya yana faɗin "Ya isa haka Samiha..! Nace ya isa haka...? Ya kikeso nayi dake ne eh..? karki manta ke matar Aure ce yanzu duk waɗannan burukan namu sun yanke daga lokacin da mahaifinki ya bada ke..! taya ya zan iya bin buƙatarki alhalin kina matsayin matar Uban gidana..! kuma nima ina matsayin surukinsa ina auren 'yarsa ta cikinsa kuma sai na biye miki naci amanarshi..? A'a ba zai taɓa faruwa ba bazan taɓa yima megidana haka ba SILAR HALLACIN dayayi min bazai taɓa barina na iya cin amanarsa ba SAMIHA... Kiyi Haƙuri...! Watch Out In....SILAR HALLACI...
GIRMAN KAI by AishaAlto019
AishaAlto019
  • WpView
    Reads 220
  • WpVote
    Votes 9
  • WpPart
    Parts 1
Janaf
Default Title -GIRMAN KAI by AishaAlto019
AishaAlto019
  • WpView
    Reads 3,871
  • WpVote
    Votes 194
  • WpPart
    Parts 2
Labari ne akan wata yarinya Ramlat mai tsantsar girman kai da isgilanci.