JUNAIYD ALIE
A tunanin SUUWAT BABAGANA KYARI Rashin jituwar da ke tsakanin mahaifiyarta da Ya Kurrah shikaɗaine ƙalubalen da ya kamata ya damu zuciyarta. A ɗan wannan taƙin sai gashi ƙaddarar Rayuwa ta liƙa mata ba'asin da ba lallai ta iya ɗauka ba, wanda hakan yay sanadiyar jefa Rayuwata cikin mawuyacin Hali mai wahalar Fassar...