ZEMHERİ
söz işte..
"Kaji tausayi na, idan ka guje ni ko ka juya mani baya mutuwa zanyi, ta ƙarasa maganar tare da kamo gefen rigar shi, wani wannan mari ya ɗauke ta dashi daya haddasa ma hancin ta da baki fashewa jini ya hau zuba....
LABARI ne akan wata yarinya da aljani yake auren ta yasa ta faɗa tarkon soyayyar sa