Labarin Yarinyar da ta tashi a tsakanin yayyenta maza, da suke shirye da aikata ko menene saboda ita, ba ta san tsoro ba, rashin ji ya kaita ga haɗuwa da ƙaddararta, ko wace iri ce ƙaddarar ta ta?
Labarine akan yarinyar da ta aure aljani batare da saninta ba harta haifa mishi ya'ya.
Ku biyo wannan littafin don sanin sirrukan datake boyewa da dalilin hada zuri'a da aljani