ihsansadeeq49's Reading List
26 stories
KANA NAKA..! by JamilaUmar315
JamilaUmar315
  • WpView
    Reads 13,558
  • WpVote
    Votes 867
  • WpPart
    Parts 20
In ya kalli FA"IZA sai yaji Fiye da madaukacin Takaicin daya ke ji in ya tuna itace yau MATAR SA..Fa"iza ba mafarkin sa bace a irin Rayuwar ISHAQ KABIR KAROFI..Sam Fa"iza bata dace ko kada'n da Tsarin Rayuwarsa ba, kowa yasan Ishaq dan gayu ne mai ilimi ne,kyakyawa ne dan Fafane dan Alfahari ne Duniya tasan da zamansa mai Burin Auran mace FARA mai kyau mai Tarin kwalayen matakan karatun.Zamani SAI DAI KASH" Hakan bai samu ba..Sakamakon kutse da Fa"iza tayi cikin Rayuwarsa ta Ruguza Mafarkinsa har Abada bazai daina Hango FA"IZA a matsayin Nakasun Mafarkinsa ba..
Dangantakar Zuciya by huguma
huguma
  • WpView
    Reads 327,058
  • WpVote
    Votes 22,275
  • WpPart
    Parts 46
A heart touching story
Hira da matattu  by jamilaumartanko
jamilaumartanko
  • WpView
    Reads 5,840
  • WpVote
    Votes 313
  • WpPart
    Parts 13
A true life story by Jamila Umar Tanko
Kishin bal-bal by jamilaumartanko
jamilaumartanko
  • WpView
    Reads 2,130
  • WpVote
    Votes 68
  • WpPart
    Parts 6
Labarin fatiti
MASIFAFFAN NAMIJI..! by JamilaUmar315
JamilaUmar315
  • WpView
    Reads 64,928
  • WpVote
    Votes 4,577
  • WpPart
    Parts 41
A mu"amalansa da kowa Sai son Barka....Kowa kuma zai iya Fadin kyakyawan Hallayarsa..Ammh ga Matarsa Hafsah bazata iya Dora komai ba...Banda Tarin Masifarsa da kuma komai tayi batayi Daidai ba...!!!
SADAUKARWAR SO..!! by JamilaUmar315
JamilaUmar315
  • WpView
    Reads 2,107
  • WpVote
    Votes 125
  • WpPart
    Parts 16
_*Sun Taso tun suna yara Tare..Iyayansa sun Fifitasa a kansa Shima yafi Fifita Bukatun D"an goggonsa Fiye da Bukatunsa Atasowarsu Kowa Hallayansa ya bambamta yana jin Dadi da Sha"awar ganin Rayuwarsa Cikin Barkawanci sabanin shi Daya kasance mgana ma wahala take mai..Rana Tsaka Dalilin makotaka Wata yarinya Ta ratso Rayuwarsu ya Fara sonta batare Daya sani ba ashe shima Dan"uwansa ya kamu da Soyayyarta Bashi da Zabi Illah yin SADAUKARWAN SO..! Batare da kowa yasan yana sonta ba..Ya Binne Abun aranshi bai taba yarda ko da wasa wani Daga Cikinsu ya Fahimci Abunda ke Cikin Zuciyarsa ba kamar yadda yayi Sadaukarwan so Haka shima akayi mai SADAUKARWAN SO..!*_
GIDANMU(OUR HOUSE) by JamilaUmar315
JamilaUmar315
  • WpView
    Reads 15,257
  • WpVote
    Votes 1,006
  • WpPart
    Parts 30
Ni ban ce kowacce mace ta so ni ba..!Bana bukarar soyayyar kowa....Ni IMRAN ABUBAKAR MALAMI Nace bana bukata a kyale ko dole ne..?Bana son bacin raina kusan Halina yarinya tana batamin rai sai na iya Targadata ba ruwana kuma kunsani mata akwai rainin wayau ni kuma am not Dey Type Zaku yi ta auramin ne Abba ina Nakasasu kunga gwara kada afara in kuma kuna so kowani Lokaci kuna Hanyar Kotu ne...Is OK.!
RA"AYI NE KO BURI..? by JamilaUmar315
JamilaUmar315
  • WpView
    Reads 3,450
  • WpVote
    Votes 167
  • WpPart
    Parts 21
Ta Fara sonshi Batare Da tataba ganinsa ba..Muryansa itace abu mafi Farko wajen Tsanin Soyayyarsa gareta...Alhalin Tana da alkawarin wani akanta....Shin zata samu Cikar Burinta...? Ra"ayi ko Buri Har Dan Adam ya bar Duniya yana Tare da Buruka ne.
WANI UBAN..! by JamilaUmar315
JamilaUmar315
  • WpView
    Reads 873
  • WpVote
    Votes 57
  • WpPart
    Parts 5
Labarin wani mahaifi ne wanda ya maida ya"yansa Jarinsa..!
SAIFUDDEEN(Ba mutum bane) by JamilaUmar315
JamilaUmar315
  • WpView
    Reads 3,793
  • WpVote
    Votes 342
  • WpPart
    Parts 14
_*" YA SAKE NI..YA SAKE NI..Yaya Saifuddeen ya sakeni na shiga uku na..!*_ _*Take fada kafin tayi zaman yan bori saman cafet din daya malale Dakin Mami dake saman Darduma tana lazimi ta mike a Firgice gabanta na fadi Hajiya zuwaira data fara barci sama sama sai da ta tashi a Firgice gabadayansu suka yi kan Majeeda suna tambayanta me ya faru..!?*_ _*Ta kara Daga farar takardan hannunta tana fadin"Ya sake ni..yace ya sake ni..!*_ _*Sai mami ta Dafe kanta tayi baya kamar zata fadi hannayen kanwarta Zuwaira ya tareta tana fadin"Yaya zulai ki yi a hankali fa..!*_ _*Mami ta kalleta kafin tace"Na shiga uku zuwaira YARO zai kasheni kwana na bai kare ba..?*_ _*Jiya fa aka daura masa aure da Majida itama ya saketa kamar yadda ya saki Amira..?*_ _*Anya yaro na da lafiya kuwa..?*_