SafiyyahBasheerMuham's Reading List
10 stories
Auren Gida  ✔️ by Her__majesty__001
Her__majesty__001
  • WpView
    Reads 11,379
  • WpVote
    Votes 130
  • WpPart
    Parts 27
Zuciyarka ta zama takarda, tawa ta zama biro in rubata maka shafin kauna ! Kaza mo kofa na zama makulli, mu hadu mu bude kofar soyyar lambun zuciyata! Na kasa tsaye na kasa zaune a lokacin da na fara ganin ka a cikin taro, ka fita daban kaman wani a daren sha biyar! Ya madarar zuciyata, ka zamo ciminti in zamo bulo mu gina gidan quana a filin soyayya. Watau yau da na tashi, sai na ga rana ta taso ta haske garin nan, amma duk hasken ta ba ta kai hasken fuskar da ke haske zuciyata, domin ni a zuciyata Hasken fuskar abun quana ta yafi duk hasken raina Ka zama petur na zama inji mu hadu mu taa da lantarkin gauna Kaine madubi abar dubawata duk safiya, ka zamo min tamkar fetur a mota, rayuwata ba kai lami ce ya rabin raina. Kubiyoni nabaku labarin soyayya
AMRAH'S KITCHEN by PrincessAmrah
PrincessAmrah
  • WpView
    Reads 61,182
  • WpVote
    Votes 1,761
  • WpPart
    Parts 80
Nice and amazing dishes. follow me and have an idea on many recipes
DARAJARKI GIRKINKI by zeesardaunerh
zeesardaunerh
  • WpView
    Reads 1,678
  • WpVote
    Votes 79
  • WpPart
    Parts 18
RAMADAN KITCHEN DOMIN UWAR GIDA DA AMARYA Girki shine mace,duk macen da bata iya girki ba wannan bai kamata akirata da suna mace ba,darajarki ko a gidan mijinki shine girkin ki,girki yana taka rawar gani sosai a rayuwar ma'aurata,so da dama ana samun mutuwar aure saboda rashin iya girki. Uwar gida da Amarya dama duk wacce ta amsa sunan ta MACE wannan fagen na kune,fatana ku kasance tare da... ALKALAMIN ZEESARDAUNERH
GIRKINMU NA MUSAMMAN  by Hajaralabaran
Hajaralabaran
  • WpView
    Reads 37,629
  • WpVote
    Votes 1,081
  • WpPart
    Parts 5
wannan littafi zai koyar da yadda zamu sarrafa abincinmu cikin sauki batare da munkashe wasu iyayen kudi ba, za a shiryawa mai gida abincin fita kunya kala-kala.
Deejah's Kitchen by Khadijahyusuf
Khadijahyusuf
  • WpView
    Reads 476
  • WpVote
    Votes 15
  • WpPart
    Parts 9
Follow me and have an amazing recipes
Special Dishes In Hausa by Zainabu37
Zainabu37
  • WpView
    Reads 27,005
  • WpVote
    Votes 1,023
  • WpPart
    Parts 43
Abincin zamani Dana gargajiya
🍳🍗🍲🍒GIRKI ADON MACE🍳🍗🍲🍒 by sadeeqaabuja
sadeeqaabuja
  • WpView
    Reads 6
  • WpVote
    Votes 1
  • WpPart
    Parts 1
[2/26, 8:38 AM] sadeeqa Akka'am👸🏻: *GIRKI ADON MACE*🍇🍇🥘🥘🍲 *🍷WATA MELON JUICE🍷* 👇🏻 *🍹RECIPE🍹* 🍷🍷🍷🍷🍷🍷🍷🍷🍷🍷🍷🍷🍷🍷🍷🍷🍷🍷🍷🍷🍷 🍹WATA MELON 🍹VANILLA FLAVOR🍹 🍹TIN MILK 🍹suger 🍹🍹🍹🍹🍹🍹🍹🍹🍹🍹🍹🍹🍹🍹 *🍷METHOD* Wash & peel , cut it and remove seed then blend the Wata melon add some tin milk, & sugar add flavour then let it cool & sarve😋😋😋 *Sign by admin* *Sadeeqa akka'am*
GIRKI ADON MACE  by FathiyaYahaya
FathiyaYahaya
  • WpView
    Reads 49
  • WpVote
    Votes 1
  • WpPart
    Parts 1
Girke-Girke
Kece Mowa  by BilkisuIbrahim0
BilkisuIbrahim0
  • WpView
    Reads 14,109
  • WpVote
    Votes 709
  • WpPart
    Parts 38
Hausawa nacewa hanya mafi sauki na sace zuciyar me gida itace ciki, ma'ana "iya girki" KECE MOWA Littafine wanda zekawo muku kayyatatun girke girke nazamani wanda zaki girka da kanki base kinpita Kinsaya ba kuma batareda kinkashe kudi masu yawa ba, kamar su kayan makulashe wato snacks kenan, da lemuka kala kala da smothies masu dadi kuwa masu gina jiki, kai harma dana gargajiya, ta yanda zaki kasance KECE MOWA a cikin gida. Kude kubiyoni dan ganin kayatattun girke girke danake dauke dashi.
LIKITAN ZUCIYA by Naseeb01
Naseeb01
  • WpView
    Reads 514
  • WpVote
    Votes 20
  • WpPart
    Parts 2
Matashin ya tafi neman likitan da zai bashi magani wanda zai sauya zuciyarsa daga mai biyewa son rai zuwa tsayayyiya. An turashi waje mafi hatsari ga rayuwarsa don zuwa ya sadu da wannan likitan zuciyar, kuma aka umarceshi daya taho dashi.......