Liste de Lectures de NanaFadila457
120 stories
   RUDIN DUNIYA by khairi_muhd
khairi_muhd
  • WpView
    Reads 17,903
  • WpVote
    Votes 1,424
  • WpPart
    Parts 54
labari ne akan wata yarinya me shegen san abun duniya, me san auren me kudi ita fa er talaka ce , bata da burin da ya wuce ace ta hau babbar mota,gata a katon gida baya kula kananun samari se masu kudi. da ita da mahaifiyarta burin su kennan. wannan gajeran labari ne wanda zan na turwa in na samu sarari ina fata zaku ysinci darusuka masu amfani musamman ma en matan yanzu.
RUWAN ZUMA (completed) by suwaibamuhammad36
suwaibamuhammad36
  • WpView
    Reads 41,246
  • WpVote
    Votes 2,733
  • WpPart
    Parts 24
Shin wani irin kallo kake yiwa masoya biyu wad'anda akwai tazarar shekaru tsakaninsu, musamman ma in aka ce Macen ta fi Namijin yawan shekaru? Tayi wuff dashi, ko Tsoho yayi wuff da yarinya. To ga labarin wani matashin saurayi mai farin jinin 'yan mata amma shi hankalinsa kwata-kwata ba ya kansu dalilin tun asalin fari Aliyu Haydar yafi son auren mace wacce ta girmeshi da yawan shekaru. Ana haka ne kuma ya had'u da Laila Kashim wacce ta dace da duk tsari na matar aurensa. A yanzu kuma da mutanen duniya suke kyama game da kushe irin wannan tarayya shin Aliyu Haydar da Laila zasu cika burinsu ko dai zasu iya hak'uri da juna don gujewa zagin duniya a kan tarayyar da Allah ya halatta? Soyayya... RUWAN ZUMA
SAKATARIYA TA (my Secretary) Best Hausa love story by BestHausaNovels_
BestHausaNovels_
  • WpView
    Reads 4,196
  • WpVote
    Votes 84
  • WpPart
    Parts 17
Najeeb Adam Jibo CEO na Najeeb constructions, saurayi ne ma'abocin kyau, kuɗi da ƙwalisa. Rashin haƙuri, isa da kuma ƙasaita su suka sa yake koran duk wani Sakatare ko Sakatariyar da ya ɗauka a office ɗinsa. Sai dai Aisha Farida ta zo ne dan zama ba dan a mata koran walaƙanci ba. Ko ya Sir Najeeb zai yi da Aisha Farida da ta zame masa ƙarfen ƙafa?. ku biyo labarin Sir Najeeb da Sakatariyarsa Aisha Farida. #romcom #bestof2020 #lovestory2020 #AshNaj
Duk kyan namiji (Hausa love story) by BestHausaNovels_
BestHausaNovels_
  • WpView
    Reads 20,822
  • WpVote
    Votes 760
  • WpPart
    Parts 34
Lubna da Nafy 'yan uwane da suka banbanta a halayya. Hudu Carpenter ya shigo rayuwarsu a lokaci mabanbanta kuma kowacce da irin tarbar data masa. Yayinda Nafisah ke ganin Hudu a matsayin baki, guntu, mai faffadan hanci. Ita Lubna abinda ya motsa zuciyanta akan Hudu ya fi gaban kyau ki rashin kyansa. Ku biyo ni ku sha labari. Please don't forget to follow me.
DOCTOR SAJID (Best Hausa Novel Ever) by BestHausaNovels_
BestHausaNovels_
  • WpView
    Reads 5,881
  • WpVote
    Votes 48
  • WpPart
    Parts 63
Dr Sajid a.k.a Mutum Mugu Ne, tsohon littafina ne dana rubuta a shekarar 2018-2019. Wanda suka san tsohon account ɗina da aka sauke za su san shi. Na sake dawo da shi ne saboda waɗanda basu karanta ba da kuma waɗanda suka karanta a baya su sake karantawa. MANYAN JARUMAI: Dr Sajid Naziha Funmilayo Laila Kadi Agent Shabbir Alyasa'a Sheikh Sidi Alƙasim Madam Bridget Zaitoonah Nazira Nazima Yamin da Yassar #hausalovestory
Miss Nigeria (Hausa novel) by BestHausaNovels_
BestHausaNovels_
  • WpView
    Reads 280
  • WpVote
    Votes 10
  • WpPart
    Parts 2
Domin biyewa zaɓin rai Raudha Shafi'u ta yi alƙawarin ɗaukan Crown na gasar Miss Nigeria. Domin ta farantawa mahaifiyarta rai sannan ta samu gurbi a wajen ahalinta Omolola Adetimeyin Brown ta ɗau ɗamarar lashe gasar Miss Nigeria. Domin ta tsira daga kaidin ƙanin mahaifinta Lucy-Rose Effiong ta sa himma sosai don ganin ta lashe gasar Miss Nigeria ta 2017. Cikin su uku wa zai lashe gasar? Mi zai faru bayan gasar?
Tsohuwar Soyayya (Best Hausa love story) by BestHausaNovels_
BestHausaNovels_
  • WpView
    Reads 22,246
  • WpVote
    Votes 394
  • WpPart
    Parts 13
Labarin soyayyar Aaliyah Badamasi Bulama da Sa'eed Aliyu Modibbo a shekarun 80's...
MATAR GWAMNA 1 (Best Hausa novel ever) by BestHausaNovels_
BestHausaNovels_
  • WpView
    Reads 3,611
  • WpVote
    Votes 92
  • WpPart
    Parts 19
Matar Gwamna. Labarin Gwamna Saifuddeen Kachallah da matansa guda biyu. Bilkisu Kachallah da kuma Asiya Shahidah Faruƙ Baba.
SAHLA a Paris (Hausa novel) by BestHausaNovels_
BestHausaNovels_
  • WpView
    Reads 11,991
  • WpVote
    Votes 268
  • WpPart
    Parts 16
Rashin ƙarfin mazaƙuta matsala ne babba da zata iya hana namijin daya doshi shekara 40 yin aure. Sai dai a ɓangaren FKay Ubandoma bai taɓa tunanin samun sauƙinsa yana tare da yarinyar da ya girme mata da shekaru ɗai-ɗai har 18 ba. SAHLA dai ta shirya tsaf dan zuwa Paris. kuma ko ana ha- maza, ha- mata sai ta je. Sai dai bata da masaniya akan irin ƙaddarar da ta ke jiranta a PARIS gari me ɗimbin tarihi. Ku biyo Sahla a Paris domin ku sha labari... ©Azizathamza2022
Neïssa et Malick : Amour et cupidité by Malienne_YK
Malienne_YK
  • WpView
    Reads 712,085
  • WpVote
    Votes 40,450
  • WpPart
    Parts 79
Qui a décrété que l'amour était plus important que l'argent ? Qui croit encore à ce mythe naïf selon lequel on peut vivre d'amour et d'eau fraîche ? Les gens répètent cette phrase comme une prière... mais aucun n'oserait vraiment l'appliquer. Il suffit de leur enlever le confort, la sécurité, la stabilité et soudain l'amour ne pèse plus bien lourd. Quelle femme, aujourd'hui, rêve d'épouser un homme sans ressources ? Certainement pas Elle. Elle est devenue lucide, ou peut-être cupide, elle ne sait plus très bien. Elle a cessé d'idéaliser la misère. Elle a cessé d'appeler « amour » ce qui n'était qu'une lutte quotidienne pour survivre. Elle a fini par comprendre que l'amour ne paie ni le loyer, ni les études, ni les dettes. Alors elle s'est mise à répéter, comme un mantra : « L'argent, c'est la liberté. L'amour, c'est un luxe. » Pendant ce temps, Lui... Lui était pauvre, très pauvre. Un rêveur, un homme au potentiel immense, au cœur tendre, aux ambitions pleines de lumière mais sans argent. Il était fou amoureux d'elle. Il voulait faire d'elle sa femme, la protéger, la chérir, l'aimer contre vents et marées. Mais entre eux se dressait une barrière invisible, implacable : l'argent. L'amour et l'argent finiront-ils par se mélanger dans un tourbillon où tout se confond ? Un tourbillon où l'on ne sait plus très bien si l'on choisit avec le cœur... ou avec le cerveau?