mamarhbaballe's Reading List
6 stories
SARAN ƁOYE by BilynAbdull
BilynAbdull
  • WpView
    Reads 38,973
  • WpVote
    Votes 991
  • WpPart
    Parts 9
Hummm!!. kowa yaji SARAN ƁOYE yasan akwai cakwakiya kam. SARAN ƁOYE littafine dake ɗauke da sabon salo na musamman da Bilyn Abdull bata taɓa zuwa muku da kalarsaba. yazo da abubuwan ban mamaki da tarin al'ajabi. tsaftatacciyar soyayya mai cike da cakwakiya. ya taɓo wani muhimmin al'amari dake faruwa a zahiri. labarine mai cike da makirci da kutunguylar cakwakiya. Aure tsakanin mabanbanta ƙabilu, ba yankinsu ɗaya ba, ba addininsu ɗaya ba. tayaya wannan aure zai kasance?. ku kasance da zafafa biyar 2021 ta hanyar biyan kuɗi ƙalilan domin samunsa da sauran ma. duk mai buƙata ya tuntuɓi wannan Numbers ɗin. +234 903 318 1070 & +234 903 234 5899.
JARIRI COMPLETE by AmeeraAdam60
AmeeraAdam60
  • WpView
    Reads 17,527
  • WpVote
    Votes 1,086
  • WpPart
    Parts 25
A daren ranar da suka koma da daddare kimanin karfe biyun dare Inno ce ta fito fitsari ahanyarta ta dawowa, ta hango ƙaƙanin abu na tafiya idan yayi gaba sai ya dawo baya ya rangwaɗa kai gefe. A ɗan tsoroce Inno ta ce, "Toooo yau wacce irin ɗiban albarka nake gani da tsohon daren nan" ta ƙarasa magana tana haskashi da ƴar fitilarta. A zabure ta ja baya ganin jaririn Nusaiba ne tumɓur ko wando babu, washe mata baki yayi ya dafe ƙeya yana wani irin layi kamar wanda yasha ya maku, cikin wata irin murya ya cafe irin maganar Inno yace, "Tooo yau wacce irin ɗiban albarka nake gani da tsohon daren nan" tana faɗa yana wani irin tsalle kamar zai faɗo kan Inno, wurgar da butar tayi saboda tsoro ta fara gudu. Tsalle yayi ya caɓe zanin Inno har ya taɗe ta ta faɗi da rarrafe ta dingan rarrafawa tana ƙwala ihu, lokacin da ta ƙarasa ɗakinsu tuni ta daɗe da wurgar da zani daga ita sai ɗan fatarinta.
GAMON JINI by Gureenjo6763
Gureenjo6763
  • WpView
    Reads 4,155
  • WpVote
    Votes 99
  • WpPart
    Parts 12
Read and find out💃
Hired To Love by JordanLynde
JordanLynde
  • WpView
    Reads 55,805,518
  • WpVote
    Votes 1,858,847
  • WpPart
    Parts 67
Henley agrees to pretend to date millionaire Bennett Calloway for a fee, falling in love as she wonders - how is he involved in her brother's false conviction? ****** Henley Linden's brother is in jail for a crime he didn't commit, and she'll take any job to raise the money needed to free him. Soon, she's agreed to pretend to date millionaire Bennett Calloway for ten thousand dollars, so his mother will ease up the pressure on him to find a wife. But once Henley is enmeshed in Bennett's world, he falls for her, and she starts to have feelings for him as well. Despite her romance with Bennett, as she grows closer to the Calloways, Henley realizes they are somehow involved in her brother's conviction. Journeying deeper into a world of wealth and conspiracies, Henley is forced to rely on Bennett, though doing so could cost her everything. [[word count: 200,000-250,000 words]]
Default Title - Labarine Dake Kunshe Da,Hakuri,Tsantsar Biyayya, Da Kuma Tausayi by Secretwriter211
Secretwriter211
  • WpView
    Reads 159
  • WpVote
    Votes 11
  • WpPart
    Parts 10
Duniyar SUMAYYA (Ismat) cike take da duhu, tafiya take cikin lalube, mutum daya ne kawai take da Daman fitarda ita a wannan tsananin duhun da take cikin wato MAHAIFIYARTA wacce a kullum idan ta tunkareta take tsintar kanta cikin tsananin damuwa da kuma nadama dayin hakan,a kullum tana fuskantan tsangwama da kyara daga gurin mutane shin ko menene dalilin hakan? Ku biyoni a sannu donjin yadda labarin zai Kasance....✍️
NOOR IMAN by Gureenjo6763
Gureenjo6763
  • WpView
    Reads 142,249
  • WpVote
    Votes 9,420
  • WpPart
    Parts 57
Read and find out🥀🥀