FACALA
labarine akan wata jarababbiyar facala,ɗan sarki me mugun kyau da mulki.
Completed
Mature
shi ne silar rugujewar farin cikin rayuwarta. shine silar shigar ta cikin kunci da bakin ciki. shi ne silar rashin gata hadi da galihu a rayuwarta. shin waye silah? ku biyoni a cikin wannan labarin inda zan warware maku zare da abawa.
Labarine me ciƙe da ma'anoni a cikinsa akwai faɗakarwa ilmantarwa nishaɗantarwa basena ja da tsayi ba kusan rubutuna sede wannan salon daban yake da sauran ina fatan zakuci gaba da bina..
wayace miki ana bawa namiji dama?babu abinda yake canja namiji sai ikon allah idan kince zaki iya canja Abdallah to kin yaudari kanki mazaasu hali irin na Abdallah wadanda basu da lokacin matansu saina aikinsu daban suke basa taba canjawa don haka ki saki jikinki a matsayina na yar uwarki aminiyarki inada hanyar da za...