NAINAH
Hasken Kaita💡
LABARI NE AKAN YARCE DUNIYA TA LALACE, RASHIN TSORON ALLAH YAYI K'ARAN CI, ILLAR DAKE TATTARE GA YARAN DA BA ADAMU DA SANIN INDA SUKE ZUWA BA. JAN HANKALI GA IYAYE MASU TABI'AR BARIN 'YA'YA SAKA KA MUSAMMAN MA 'YA'YA MAZA SAI KAJI ANCE AI BA MATA BANE BA SU. TARE DA TINATARWA, ZABURARWA GA 'YAN MATA DA IYAYE, KAR KUB...