zarahmukhtar's Reading List
21 stories
MURADIN ZUCIYA by UmmAsghar
UmmAsghar
  • WpView
    Reads 39,761
  • WpVote
    Votes 2,597
  • WpPart
    Parts 20
'yan biyu ne masu tsananin kama ďaya masu mabambanta halaye. Maryam ta kasance miskila marar ďaukar raini, yayinda Mariya ta kasance mai son mutane da saurin sabo, tana da saurin fushi amma kuma tana da saurin sauka. Imran yaya ne a wurin Maryam da Mariya haka nan kuma daďaďďan saurayi a wurin Maryam wanda suka yiwa juna alkawarin aure. Me zai faru idan Maryam ta gano shakikiyar 'yaruwar da bata da kamarta a faďin duniyarta ta faďa tsundum a cikin son Imran. Zata hakura ta sadaukar mata da soyayyarta ne ko kuwa zata jajirce wajen ganin cewa bata rasa abin kaunarta ba. Ku biyoni cikin labarin sarkakkiyar soyayyar dake tsakanin Imran, Maryam da kuma Mariya.
MARYAMU by UmmAsghar
UmmAsghar
  • WpView
    Reads 67,164
  • WpVote
    Votes 4,666
  • WpPart
    Parts 30
Harararta Aliyu yayi jin abinda tace sannan yayi tsaki ya dauke kai, cikin ranshi kuwa cewa yakeyi yarinya bakiyi karya ba don kuwa sosai na tsaneki ko sha'awar ganinki banayi.
WANNAN CE QADDARARMU EPISODE 1 by hauesh
hauesh
  • WpView
    Reads 125,541
  • WpVote
    Votes 8,738
  • WpPart
    Parts 70
Wannan ce qaddararmu labari ne daya faru a gaske ,sannan labari ne dake tattare da nishadartawa fadakarwa ilimantarwa, uwa uba yarda da kaddamar da ta fadawa mutun, sannan yana tattare da tsaftacciyar soyayya ...
RASHIN UBA by oumsamhat
oumsamhat
  • WpView
    Reads 63,228
  • WpVote
    Votes 4,286
  • WpPart
    Parts 33
"RASHIN UBA! Itace kalmar da ke cinye zuciya da kuma daƙusar da karsashin ko wani yaro! Fatan ko wani UBA shine kafa ma yaransa kyawawan tarihi da bar musu gobe mai kyau. Sai dai mu kam namu UBAN kallon matacce muke masa, da babu amfanin wanzuwarsa a tare da mu. Shin dama maraici ba sai an mutu ake yinsa ba? Na yi fatan ace mutuwa ce ta shuɗe labarin mahaifinmu, ba mu ne labarin ya duƙun-ƙune ya cutar damu akan sakacin Uba ba. Da mamaki ace yara na fatan mutuwar UBAN SU! Amma idan zamani yayi rakiya babu abin da ba zai iya sauyawa ba. Ciki kuwa harda RASHIN UBAN da bai zama gawa ba. Sunana MAIRO kuma wannan shine labari nah!"
HAR ILA YAU NICE TAKA....... by zeelishbch
zeelishbch
  • WpView
    Reads 45,062
  • WpVote
    Votes 4,014
  • WpPart
    Parts 48
Tunda muka fara ku6ewa da d'an Haruharu a k'ofar gidan nurse Hajara da ko ita ba ta sani ba ya fara jan ra'ayi na har na fara jin zan iya zama tare da shi duk kuwa da cewar ban san mai aure yake nufi ba, amma nasan dole dama wata rana zanyi kuma dole zan bar iyayena tunda suma sun baro gidajen nasu iyayen. Wata rana.....
TAMBARI[The dark hunt]  by SiyamaIbrahim
SiyamaIbrahim
  • WpView
    Reads 23,129
  • WpVote
    Votes 3,507
  • WpPart
    Parts 58
People round the world are being taunted and looked down on due to the feeling of misery and low self worth that is caused as a result of direct and indirect factors which gradually leads to so many social negligence and harassment in many situations.. How do we overcome all these social negligence and harassment? Lets meet there,.. TAMBARI!!![The dark hunt].. This is a story that revolve round the world and it leaves a dark memory and blurred visions psychologically which affect individuals(Victims that experienced this nightmare)....
DA CIWO A RAYUWATA.... by Mai_Dambu
Mai_Dambu
  • WpView
    Reads 211,920
  • WpVote
    Votes 24,729
  • WpPart
    Parts 54
Sanin Wasu abubuwa nada matukar wuya....
ZUCIYARMU 'DAYA✅ by Mamuhgee
Mamuhgee
  • WpView
    Reads 60,094
  • WpVote
    Votes 3,009
  • WpPart
    Parts 12
love and hatred
INGANTACCEN KISHI by fatysaje
fatysaje
  • WpView
    Reads 403
  • WpVote
    Votes 25
  • WpPart
    Parts 16
Cigaban labarin bin dokar Allah ba ƙauyanci bane. Sannan kamar yadda sunan ya nuna zan fi maida akalan rubutun akan nau'o in kishi, dalilan da yasa ake kishi, banbanci tsakanin kishi da hassada. Ina fatan zaku kasance tare da ni. Kada ayi amfani da rubutuna ba tareda izinina ba. Ina maraba da gyara, korafi, ko shawara. Ga masu buƙatan taimakamin fisabilillahi ga accont details ɗina (0091869462 fatima abubakar saje access bank).