_shuri's Reading List
2 Geschichten
KE ALHERI CE von biebeeisa
biebeeisa
  • WpView
    GELESEN 389,439
  • WpVote
    Stimmen 22,712
  • WpPart
    Teile 61
Labari ne da ya k'unshi; Tausayi, Mamaki, Al ajabi, Sadaukarwa, Jin dadin Rayuwa, K'uncin Rayuwa, da kuma Duhu da ya mamaye zuciyoyin wasu bayin Allah dake cikin Labarin. Wannan Labari ya kunshi darussan rayuwa dake faruwa damu yau da kullum. Gidan Habib Lema na dauke da Labarin wata Uwa da ta gina Gidan ta cikin Tsaftaciyar So, Aminci da k'aunar juna. A rana daya, lokaci gudu wata Azzulumar Mace, wacce ba Allah a ranta ta shigo Rayuwar su, ta hanyar Asiri, Kissa da Kisisina ta tarwatsa musu Farin cikin su, ta hargitsa gidan ta hanyar lika ma Matar Gidan mafi munin sharrin da yayi sanadiyyar rabuwarta da Gidan aurenta, Mijinta da 'Ya'yanta. Haka Yaron ta ya taso da BAKIN DUHU a zuciyar sa, be ji, yadda be gani, ya koma Rayuwar k'unci da tsana. Abu yayi k'amari a lokacin da ya rasa tillon K'anwar shi, wacce ita kadai yake kallo ya ji dadi, hakan ya k'ara jefa Rayuwar shi cikin wani BAKIN DUHUN. A wannan halin ne Allah ya hada shi da kalar tashi Alherin Rayuwa. Shin Wacece Alherin shi? Me zata yi da zai zame mishi Alheri? Zaku ji amsoshin ku a Labarin KE ALHERI.
ƘANWAR MAZA von Ayshercool7724
Ayshercool7724
  • WpView
    GELESEN 105,327
  • WpVote
    Stimmen 1,418
  • WpPart
    Teile 23
Labarin Yarinyar da ta tashi a tsakanin yayyenta maza, da suke shirye da aikata ko menene saboda ita, ba ta san tsoro ba, rashin ji ya kaita ga haɗuwa da ƙaddararta, ko wace iri ce ƙaddarar ta ta?