MamanrabiouFatima's Reading List
116 stories
KUNDIN AJALI by MSKutama87
MSKutama87
  • WpView
    Reads 365
  • WpVote
    Votes 9
  • WpPart
    Parts 1
Labari ne akan wani Littafi wanda duk wanda ya samu damar mallakar sa zai juya duniya kuma ya zamo gagarabadau . amma sai dai dauko Littafin daidai yake da tunkarar Kofar mutuwa domin irin masifu da bala'oin dake tare da shi da kuma dazukan da za a wuce wajen dauko shi ,. dubban shekaru da suka wuce Ifiritan Aljanu sun yi yunkurin dauko shi amma ko dajin farko ba su kaiwa ga shiga labarin su ke shafewa daga doron duniya . Ku biyo mu cikin Labarin idan Kuna son jin wane artabu za ai akan labarin . Labarin na kunshe da ; Soyayya Al'ajabi Rudani Sadaukantaka Firgici Shahara Daukaka Sarauta Mulkin Zalunci Kar ku sake a baku Labari
INBABU KE  by GidanHausaNovel
GidanHausaNovel
  • WpView
    Reads 2,052
  • WpVote
    Votes 46
  • WpPart
    Parts 4
A love and romantic story, playing a dangerous love
"BURIN ZUCIYATA" by ummeey567
ummeey567
  • WpView
    Reads 3,709
  • WpVote
    Votes 213
  • WpPart
    Parts 12
Anwar and amarah love story
LU'U LU'UN SARAUTA by Hauwaudamari
Hauwaudamari
  • WpView
    Reads 5,585
  • WpVote
    Votes 416
  • WpPart
    Parts 5
Sun kasance masu neman Sarautar Lu'al Biyal wannan yasa suka fita neman Lu'u Lu'un Sarauta....
🌺KuSKuReN 🥀BaYa🌺 by HafsatMohdArabi
HafsatMohdArabi
  • WpView
    Reads 10,630
  • WpVote
    Votes 338
  • WpPart
    Parts 13
Zara-zaran yatsun hannunta wanda suke sanye da zobina masu matukar kyan gaske da d'aukar hankali ,idona ya soma hangowa sanadiyyar motsa hannun da take tana juya stearing tana ɗan kad'asu lokaci-lokaci saboda wak'ar dake tashi a cikin Motar, tare da fitar sautin siriryar muryarta me dadin saurara. 'I don't care who you are, where you from what you did as long as you love me'. sautin dake tashi kenan a cikin motar na Back Street Boys wanda take marming kamar ita tayi shi. yayinda a hankali take motsa lips dinta kamar batason motsasu, gefe guda kuma zuciyarta ke bugawa da matsanancin karfi gaske wanda ta rasa dalili faruwar haka tun safe ta tsinci kanta cikin tsanani faduwar gaba ..
TARKUS SALAT COMPLETE by mumamnas2486
mumamnas2486
  • WpView
    Reads 761
  • WpVote
    Votes 54
  • WpPart
    Parts 15
Wannan labari ne akan wani baƙauyen uba da ɗansa ƙarami, sam uban Sallah bata dame shi ba, shi yasa ɗansa na cikinsa yake kiransa da GUDLOP(Gudluck . Sosai ake kai ruwa rana da kicimurɗa har uban a samu ya kimtsu.
Inteeesar by Khaleesat_Haiydar
Khaleesat_Haiydar
  • WpView
    Reads 30,194
  • WpVote
    Votes 914
  • WpPart
    Parts 4
#pride #Obsession #Ego #Step mothers #Funny granny #Khaleesat Haiydar #Love #Foolishness #Romance
WASU MATAN by MaryamahMrsAm
MaryamahMrsAm
  • WpView
    Reads 2,319
  • WpVote
    Votes 133
  • WpPart
    Parts 10
When paths cross between a broken girl and a hardened man, a story begins... not of perfect love, but of healing, pain, and growth. Shekaru talatin na rayuwar Yusuf sun shude cikin duhu da ƙarya. Ya rayu ba tare da sanin ainihin wanene shi ba. Raised by people he trusted, loved by a woman he called "Mom", but his entire life was built on a lie. Who is he really? Maryam Imaan ta faɗo cikin rayuwarsa, their pain clashed before their hearts did. Ba kamar sauran labarai ba, haɗuwarsu ta farko bata zo da soyayya ba, it came with fire and misunderstanding. Fushinsa ya jefa rayuwarsa cikin gararin da har ya saka yayi mata kallon "DUHU" But fate has a different plan. What if the darkness he feared is the light he needed most? She is the light meant to expose his shadows. Ita ce zata buɗe ƙofofin gaskiya da aka rufe da ƙarya da makirci, a light that will not only shine on him, but burn lies to ashes. Tana da rauni. Shi ma haka. But love doesn't always need perfection, it only needs truth and courage. WASU MATAN is a journey of love, betrayal, family secrets and the painful price of redemption. A painful love. A silenced heart. A story you'll feel in your soul.
MARWAN COMPLETE by AmeeraAdam60
AmeeraAdam60
  • WpView
    Reads 21,733
  • WpVote
    Votes 2,356
  • WpPart
    Parts 35
Safwan yace, " dama inasan ganin Nazir akwai muhimmiyar maganar dana zo da ita nake san mu tattauna " yana gama faɗa mahaifiyar su Nazir ta rushe da kuka sannan tace, " Nazir baya magana hasalima baya cikin hayyacinsa baisan waye ma akansa, kallan yayan Nazir tayi ta ce, " kai je kaxo mai da Nazir " nan take ya tashi ya fice sai gashi da wheel chair da Nazir aciki sai kallan mutane yake yana zubda hawu hannuwansa da ƙafafu gaba ɗaya sun shanye, Safwan na ganinsa cikin tashin hankali yace, " Wannan ne Nazir ɗin mai ya sameshi? " wani sabon kukan mahaifiyar su Nazir ta ƙara sawa, cikin ƙarfin hali yayan Nazir ya fara magana, " aranar da mahaifinmu ya rasu Nazir yace mana zaije gidansu Maryam, to bayan y dawo muna zaune sai gani mukayi ya zabura yana ihu yana cewa bazai kuma ba, sai kuma muka ga yana ta surutai daga haka kawai sai gani mukayi ya yanke jiki ya faɗi, shikenan har yau ka ganshi ahaka kullin magani ake bashi amma ba sauƙi kullin ciwon gaba yake yi. " gaba ɗaya jikin Safwan ne yayi sanyi cikin sumutar baki Safwan yace, " tabbas Marwan ne " karaf yayan Nazir yace, " wai waye Marwan ɗin nan naji lokacin da yake ta sumbatu yana cewa Marwan kayi haƙuri, ko kuma abokin aikinsu ne dan wannan ciwon ba tantama sihiri ne. " Safwan gaba ɗaya tausayi da tsoron halin da Nazir ke ciki ya kama shi.
MAI SONA KO ZAB'INA? (ONLY PREVIEW)  by Deejahabdul
Deejahabdul
  • WpView
    Reads 84,968
  • WpVote
    Votes 1,110
  • WpPart
    Parts 6
This story is unhold now and taken down by the author, only preview chapters are available for reading , but you can still add it to your library, so that you can get notified when the story continues again. Or if it's available some where. Highest Rank #1st in general fiction lots of times. This story is a Hausa TRIANGLE LOVE STORY. NO JUMPING, NO TRANSLATING THIS BOOK INTO ANY LANGUAGE, NO COPYING AND SHARING MY STORY. ANY SORT OF PLAGIARISM IS NOT ALLOWED ON MY STORY. DOING SO WILL LEAD TO THE TERMINATION AND BANNING OF THE STORY FROM WATTPAD COMPLETELY. HOPE ZA'A KIYAYE. BANYARDA A KWASHE KO A JUYAMIN LABARI TA KOWACCE HANYA BA. BANYARDA AMIN SHARING LABARI A KO'INA BA. YIN HAKAN ZAISA NA TSAYARDA LABARIN KUMA NA CIRESHI GABAD'AYA DAGA WATTPAD. HOPE ZA'A KIYAYE.