Son in Action
1 story
Matar Bature by 00Ruky
00Ruky
  • WpView
    Reads 13,989
  • WpVote
    Votes 510
  • WpPart
    Parts 30
" Mama wannan ma baba nane". Ta shafo sajen shi. "Hmmm! mama kyakkyawane,amma mama bake kika haife wannan ba turawa suka siya miki koh?" mama tayi dariya tace" eyye . lallema Aisha. toh sai ki daga minshi tunda da kudi na siya koh, karki ballashi, "Aa' mama bayanzunba jikinshi akwai laushi, lah! mama kalla gashin jikinshi wara- wara ba irin na baba ado mai gadi ba"!. Kallonta yatsaya yi aranshi mamakin yarinyar yake ganin tana abu kamar na yara. tajawo sili daya na gashin dake kwance a fuskarsa wanda zamu kirasa da saje "Ashhh! yafada. bashiri ya tureta.