AHALIN ABU-ZAYYAD🏘✈️
Labari ne wanda yake sabo ne a ta bangarensa kuma mai salo daban labari yana kunshe da nishadi tausayi soyayya abun al'ajabi wani abun ma sai wanda ya karanta shi labari ne na mashahuran attajiran dangin larabawa dasuka jima a nigeria to ko ya labarin zai kasance idan akace wata daga cikin bahaushiya kuma mai karamin...