HannatuAdam4's Reading List
5 stories
TAFIYAR DARE ( MAYYUN JINI ) by abdulkingarticle
abdulkingarticle
  • WpView
    Reads 3,785
  • WpVote
    Votes 132
  • WpPart
    Parts 3
A duk lokacin da tafiyar dare ta kamaka, bako shakka kana cikin barazanar haduwa da mayyun dare......
BAƘIN RUHI by realfauzahtasiu
realfauzahtasiu
  • WpView
    Reads 500
  • WpVote
    Votes 12
  • WpPart
    Parts 2
400 Century Masarautar Hawariyya dake arewacin India babbar masarauta ce da duniya tasan da zamanta wadda take wanzuwa ƙarƙashin jagorancin Sarki Ulumul Hawzar Sarki Ulumul Hawzar ya kasance matsafin gaske sadaukin jarumi da duniya ke tsoron kaidinsa Sarki Ulumul Hawzar da Talakawansa sun kasance suna bautar wani ƙwarangwal wanda sukayi imani cewa wanzajje ne kuma buwayayye sunyi manna cewa wannan ƙwarangwal shike basu kariya kuma shike basu nasara akan abokan gaba sun jima da yarda wannan ƙwarangwal shine Abin dogaransu. Sarki Ulumul Hawzar yana da ƴa guda ɗaya Tal daya ɗauki son duniya ya ɗorawa wato Gimbiya Ayshuwar kenan mace me ƙuwwa Izza da taƙama da ƙarfin Iko. Nasruddeen ya bayyana a da wata ƙasaitacciyar siffa wadda ta sanya kowa yake gudunsa inda ya kasance ita kuma Gimbiya Ayshuwar shi take nema domin ta daɗe yana zuwar mata cikin baccinta cikin tunaninta da mafarkinta. Tabbas ta gasƙata shine suka taɓa rayuwa dashi shekarun baya kafin su shuɗe a sake halittar su tabbas shine masoyin da suka sadaukarwa da juna jininsu domin gujewa rabasun da iyayensu sukeson yi a wancan zamani. Shin kun aminta kamar yanda jama'ar Birnin Hawar suka aminta bayan mutum ya mutu ana sake halittar sa bayan ƙarni ɗaya 1 Century wato shekara ɗari? Wannan amsar sai kun kasance da Uwar Hairan yar gidan Tasiu jikar Umar ƴar Mutan Rano. Tsafi Sihiri mulki Rikicin Sarauta Zazzafar soyayya me salon ban tausayi da karya zuciya Rikicin Addini Cukumurɗa turka² Kudai kuyi maza ku rugo da gudu ku kwamushi naku akan 500 ku biya ta wannan account ɗin 0255526235 Gtbank ko kati MTN ta WhatsApp number 09013718241
DUNIYAR MATSAFA MAGIC WORLD  by Ibrahim916276
Ibrahim916276
  • WpView
    Reads 227
  • WpVote
    Votes 17
  • WpPart
    Parts 19
BIRNIN RIZNA ,,,,, AZZALUMAN DODANNI SUN MAMAYE SHI TA KO'INA DA BAKIN ZALUNCIN SU WANDA SUKA SABA ,,,,YA ZAMAR MASU TAMKAR RUWAN SHANSU A CIKIN BIRNIN RIZNA YAUMA KAMAR KULLUM SUN DIRFAFO BIRNIN RIZNA DA ZUMMAR AYWATAR DA BAKIN ZALUNCIN SU KAMAR YADDA SUKA SABA A BIRNIN RIZNA ,,,... DOMIN JIN CIKYAKKEN CI GABAN LABARIN KU SHIGO CIKIN LABARIN DOMIN JIN JARUMIN DA ZAI KAWO KARSHEN ZALUNCIN AZZALUMAN DODANNI ,,,,A CIKIN KATAFAREN LITTAFINA MAI TAKEN BIRNIN RIZNA -------------- NAKU IBRAHIM ABDALLA MY LOVE TO YOU MY READERS THANK YOU FOR YOUR READING THANK YOU FOR YOUR UNDERSTANDING My STORY****
KAMBUN SADAUKANTAKA by MSKutama87
MSKutama87
  • WpView
    Reads 6,289
  • WpVote
    Votes 258
  • WpPart
    Parts 6
labari ne akan wani gwarzon jarumi fasa taro wanda yake da burin dauko kayan yakin wata mashahuriyar bokanya domin yazama sadaukin sadaukan duniya amma sai dai kash duk da ya samu damar dauko wannan kaya bai samu damar daukar kambun sadaukan duniya ba sakamakon cin karo da yayi da wata bakuwar jaruma ma'abociyar sabon addini😁
ABBAN SOJOJI by BossBature88
BossBature88
  • WpView
    Reads 50,360
  • WpVote
    Votes 974
  • WpPart
    Parts 19
💋Romantic Love story💋 Labarin matashiyar yarinya wadda ƙaddara ke kaita aikatau gidan sojoji tayi shigar maza Amatsayin ɗan aiki, gidan Abban sojoji wanda yakasance chief of Army staffs, ƴa'ƴansa goma shatakwas duk maza masu riƙe da manyan muƙamai na sojoji 💋💘💞