KhadijaMuhammad376's Reading List
65 stories
DA RABO NA. by UsmanAngo
UsmanAngo
  • WpView
    Reads 637
  • WpVote
    Votes 24
  • WpPart
    Parts 2
DA RABO NA Labarin wata matashiyar Bazawara ce, wadda ta mayar da Maɗigo (LEZBIAN) Maganin dake magance mata ciwon Sha'awa, ba don komai ba sai don huce takaicin da Marigayin mijinta ya cusa mata a zuciya, sakamakon rashin iya sauke hakkokin ta dake wajen sa, da kuma gallazawa. Kwatsam! Sai ta faɗa makaranta domin ta cigaba da karatu, da kuma samun damar tarayya da ƴan mata masu jini a jika. Burinta ya cika na samun duk abinda take so, ga karatu ga kuma tsala-tsalan ƴan mata a tare da ita koda yaushe, saboda tana tana da kuɗi, duk abinda take so, zata same shi. Babban cikas ɗin da ta samu shine, Soyayyar ta da ta kama wani abokin karatun ta. . Ya sha azaba iri-iri, kuma karatunsa ya gurgunta duk saboda wannan bazawara, amma baya ji da ganin komai, shi dai burin sa ya mallaketa. Ku biyo ni a cikin wannan Labari mai suna da RABO NA domin jin yadda Wannan cakwakiya zata kaya.
WASIYAR AURE😭❤❤complete by Najaatu_naira
Najaatu_naira
  • WpView
    Reads 47,915
  • WpVote
    Votes 8,729
  • WpPart
    Parts 55
Atsorace yakira sunanta tana kwance kan kafadarsa ya'dago fuskarta idonta arufe 'kib, Nandanan yadaburce yakwantar da'ita flat yafada kitchen dagudu yadebo ruwa yawatsa mata shiru babu labari. Afirgice jiki narawa yasa waya yakira Dr Usaini abokinsa yagayamai duk halin da yake ciki, "Dakata kanatsu ingaya maka taimakon dazaka bata kan nazo", Hamza nashare hawaye yace "toh inajinka dan Allah gayamin ko numfashi batayi" "Okay compressing zakai mata sau talatin da biyu inbata farfadoba saika bata Mouth to Mouth respiration kanatsu kaimata dakyau dan Allah" "Toh saikazo", Hamza yafada yakashe wayar", Compressing yafara mata harya wuce 'ka'ida, ganin basauki sai Allah yadawo yarike haccinta yasa bakinsa cikin nata yahura, Agurguje yadago kai yana sharta zuba yakalleta ba labari, jiki narawa yakallah sama yatattaro duk wani nutsuwa yacire 'dar yarintsa ido yamaida lips dinshi yakafa kan nata yahurawa cikin kwarewa, 'Dago kan dazai yaduba yaga idonsa kwar cikin nata, Kasa magana yayi dan murna yarungumeta dasauri yana maida ajiyar zuciya yakira sunanta cikin muryar da batai tsammaniba, wani irin sexy voice maidadin saurare taji yace "Ushna", Yadda yayi maganar yasa takasa amsawa, tayi shiru tana 'ko'karin tantance duniyar da take, shin mafarkine ko wani irin al'amarine data kasa fahimta sai saurare?, "I was very scared! i thought i'll lose u too, banso nazam sanadin mutuwarki kamar yarda nayi na yarki Ushna, dan Allah kiyi hakuri sharrin shaidanne", Zata yun'kura tatashi taji anyi gyaran murya akansu, sanadin dayasa Hamza yai firgigi ya murguna atsorace kamar mara gaskiya yajuyo.
TAWA KADDARARCE HAKA by prettysalma17
prettysalma17
  • WpView
    Reads 8,177
  • WpVote
    Votes 168
  • WpPart
    Parts 28
Labarine bawata yarinya da kaddara tafadamata hartayi ciki mahaifinta yakoreta
AMINIYA TA CE by Maryam-obam
Maryam-obam
  • WpView
    Reads 22,413
  • WpVote
    Votes 742
  • WpPart
    Parts 28
labari ne akan soyayya, yaudara tare da butulci.....
NAJEEB by Maryam-obam
Maryam-obam
  • WpView
    Reads 40,732
  • WpVote
    Votes 1,856
  • WpPart
    Parts 11
labari ne daya kunshi soyayya, yaudara cin Amana, butulci da irin abunda duniya ke ciki.....
👸👸 QUEEN FARHA 👸👸👸Matar sarki👸 by realfauzahtasiu
realfauzahtasiu
  • WpView
    Reads 89,787
  • WpVote
    Votes 3,248
  • WpPart
    Parts 23
royalty and honesty
SANADIN CACA by SAKHNA03
SAKHNA03
  • WpView
    Reads 22,615
  • WpVote
    Votes 568
  • WpPart
    Parts 32
..........jinkirin auren danayi bai isheni jarrabawa ba,sai baba ya badani a caca?.......Wani ɗan daba ,ɗan shaye shaye,wanda bai san ya rayuwar mutane take ba ballantana yayi abu irin na mutanen. Taya zan fara rayuwa da wannan mutumin tukunna,taya zan fuskanceshi a matsayinsa na mijina,bayannni kallon da yakeyi min bamma kai matsayin dabbarsa ba a wajensa???? To wa zan kaiwa kukana ma,duk dai SANADIN CACA ne,koda baba zai ban haƙuri yarigada ya ruguzamin rayuwata a sanadiyyar cacar sa......
ZAZZAFAN KISHI {Sabon Salo} by jeedddahaliyu
jeedddahaliyu
  • WpView
    Reads 12,664
  • WpVote
    Votes 984
  • WpPart
    Parts 78
Zazzafan kishi is a story about love and jealous
DOOM ISHAQ (satar kwana) by realfauzahtasiu
realfauzahtasiu
  • WpView
    Reads 68,006
  • WpVote
    Votes 1,695
  • WpPart
    Parts 21
rayuwa me cike da qalubale, hqr juriya da jarabta wanda suka samo asali daga kyakkyawar tarbiya kada ku manta takensa kenan satar kwana hmmmn! uhmmm!! hmmmm!!! kada ku bari a baku labari wlh da abaki labari gara ki baya.😂
MATAR LAMEER by realfauzahtasiu
realfauzahtasiu
  • WpView
    Reads 66,424
  • WpVote
    Votes 1,938
  • WpPart
    Parts 30
Labarin wani mutum da baya iya gamsar da iyalinsa hakan yasa suka samu damar cin amanarsa. Shin ya zata kasance a garin Rugar Sambajo Baffa Ardo zai bawa Lameer auren Jiddoh ko kuwa zaiyi sadakar da ita?