Mankwakwa's Reading List
173 stories
KUNDIN QADDARATA by huguma
huguma
  • WpView
    Reads 1,567,348
  • WpVote
    Votes 121,031
  • WpPart
    Parts 112
Kalmar QADDARA kalma ce dake rataye bisa wuyan kowanne bawa,haka rayuwa ta gada,tafe take da QADDARORI kala kala,masu zaqi da akasin haka............. SUMAYYA na kallon yadda KUNDIN QADDARARTA ke ta bude mata shafi bayan shafi na TATA QADDARAR kowanne shafi kuma da irin nasa salon karatun da yake biya mata..... Shin wai sai ko yaushe KUNDIN ZAI QARE? sai yaushe zata kammala bitar QADDARORINTA? Kuyi nitso da linqaya cikin labarin don samun amsoshin kalolin qaddarar tata da kuma ranar yankewarsu 'Yar mutan HUGUMA kuma UWA GA MUHAMMADIYYA ke riqe da alqalamin jagorancin labarin..........
MAI GARI FATIMA. by fadrees_20
fadrees_20
  • WpView
    Reads 2,999
  • WpVote
    Votes 164
  • WpPart
    Parts 37
Shin ka taba jin inda mace tayi jagorantar al'umma a wannan zamanin?? Al'ummar ma ta hanyar sarauta? Sarautar ma ta ƙauye? Sannan a arewacin Najeriya? Sannan yarinyar ta kasance marar ji? Shin waye zai yadda ta jagorance shi? Shin ita yardar su take nema ma? Ta yaya ma zata samu sarautar? Idan tayi sarautar zata fuskance ƙalubale? Wane kalan ƙalubale kenan? Shin waye ze aure ta ma? Ku biyo domin kuji labarin Fatima, ƴar me Garin Gabur da ta zama me Gari. Ku biyo kuji labarin soyayyar Fatima da Ba Prince. Labari me cike da ban Dariya, Fadakarwa da kuma Nishaɗantarwa. FADREES 🖋️.
ALKAWARIN MU by ayshajb
ayshajb
  • WpView
    Reads 43,483
  • WpVote
    Votes 322
  • WpPart
    Parts 12
Labari mai cik'e da Zazzafar Soyayya tausayi Romacing nadama tare da darasin Rayuwa
CHASING THE HEART CRAVINGS (BIN ABINDA ZUCIYA KESO)  by MSHAKURworld
MSHAKURworld
  • WpView
    Reads 54,008
  • WpVote
    Votes 1,297
  • WpPart
    Parts 25
A girl that do drugs and a Soja that fight drugs, kakakara kaka.
YARDA DA KAI (Compltd✔) by Oum_Nass
Oum_Nass
  • WpView
    Reads 82,090
  • WpVote
    Votes 2,365
  • WpPart
    Parts 13
ldan YARDAR KA tayi yawa akan mutane, to kamar ka basu lasisin kwaye maka baya ne. Awanan duniyar tamu da son kai yayi yawa, cin amana ta zama ruwan dare, ka yarda da mutum yaci amanar ka, ɗan uwa ya tsani ɗan uwan sa saboda wata ɗaukaka ta duniya. Wanan shi ne ga janyo ƙin yarda da kowa arayuwar AHMAD NASIR, zuciyar sa ta bushe da ƙiyayyar mutane, ayayin da gefe guda yake tsoron mu'amala ta haɗasu da ko wani mutum ciki kuwa harda ƴan uwan sa. LABARIN YADDA DA KAI yana magana akan yanda zamani yayi hautsinewar mugunyar ɓarna, sakaci da al'amura suka ƙarama mai rauni raunika acikin zuciya.
MENENE ILLA TA? by zm-chubado
zm-chubado
  • WpView
    Reads 764
  • WpVote
    Votes 83
  • WpPart
    Parts 15
"Idan kina ganin hakan shine dai-dai a zuciyarki to kiyi hakan BINTOU. ni kuma nayi alƙawarin cewa bazan taɓa dakatar dake ba, sai dai kafin ki zartar da hukuncin da kike ƙokarin zartarwa ina so kiyi tunani Akan ƴaƴan dake tsakanina dake...." cewar EDRIS MUHAMMAD KANKIA, ya faɗi hakan yana kallon tsakiyar idanun Bintou a Sanyaye "bana buƙatar komai daga gareka shiyasa ma naƙe so ka sauwaƙe min wannan jarababben Auren naka. kai in banda ƙaddara mai zai sa in haɗa zuriya da kai? In dan ƴaƴan dake tsakankna da kai ne, yasa kake tunanin zan janye ƙudirina akan ka, to kaje na yafe duk wata alaƙa ta jini dake tsakanina da ƴaƴan ka har Abadah Edris....!." cewar FATIMAH HAMZA MAI-GORO, ta gaya masa haka cikin maɗaukakin ɓacin Rai kasa cewa komai yayi illa zuba mata rinannun idanunsa da yayi yana kallon Yanda take huci tamkar macijiya, cikin ƙoƙarin son ya shanye ɓacin Ransa Edris ya saki wani gajeran murmushi wanda ke baiyana ƙunar dake ransa,. batayi Aune ba ya juya ya bar mata gurin ba tareda ko waiwayenta ya ƙarayi ba, Don ya riga ya ƙudurtawa kansa cewar ba zai ƙara waiwayarta ba har Abada, kamar yanda take fatan Samu a tareda shi.........
SOFIA ✔ by DielaIbrahim
DielaIbrahim
  • WpView
    Reads 556
  • WpVote
    Votes 43
  • WpPart
    Parts 24
Nakasar rashin ƙwarin ƙafar da Sofia za tayi tafiya ita ce KALUBALE da kuma JARABAWAR da ta shafe kowacce jarabawa zafi da ciwo.Binchiken likitoci sun gane cewa Kafafuwan Sofia tun a cikin cikin mahaifiyar ta suka samu rauni wanda hakan ya samu sila ne ta dalilin Depression a turance kenan, to amma likitoci sun faɗa cewa da ace mahaifiyar bata da ciki da ita zata samu rauni (na rashin ji, ko kuma rashin gani, ko ciwon hauka) sai akayi rashin sa'a uwar na ɗauke da juna biyu sai abin ya sauka akan abin da ke cikin ta,Maimakon yayi ma uwar illah sai yayi ma SOFIA illah aka haife ta nakasasshiya kuma likitoci sun tabbatar ba lallai ta iya tafiya ba saboda jijiyoyin da zasu taimake ta wajan tafiya sun mutu basu da karfin da zasu iya zama lafiyayyun jijiyoyi. Shin da gaske ita ɗin MABARACIYA ce?, Yaya zata kalli AL'UMMA ko yaya AL'UMMA zasu kalle ta?, SADAUKARWA mai cike da rugujewar Mafarkai da Burika, SARƘAƘIYA, KADDARA, RAYUWA mai cike da ZAGON ƘASA.
Rayuwa ta by ummsamha
ummsamha
  • WpView
    Reads 391
  • WpVote
    Votes 27
  • WpPart
    Parts 8
A true life of a depressed girl who is subjected to a comma by her Aunty 😭 bear with Umm Samha zata ware muku zare da abawa 👌
AUREN FANSA by nimcyluv
nimcyluv
  • WpView
    Reads 21,390
  • WpVote
    Votes 865
  • WpPart
    Parts 22
luv story
AMNOOR 💋 by ayshajb
ayshajb
  • WpView
    Reads 23,138
  • WpVote
    Votes 180
  • WpPart
    Parts 17
Amnoor Labarin soyayyar Noor da Alh. Aminu labarin me cike da sarƙaƙiya tare da rikici da surƙullen kishiya Nuriyya da Ƙanwarta Fiddoh sun yi tarayya kan Son abu ɗaya ba tare da sun sani ba, Fiddoh ce ta fara ganinsa wadda farat ɗaya ta ji ya zauna a zuciyarta sai aka yi rashin da ce ashe mijin Yayarta ce bata sani ba....