MUMINAH DA AZZALUMAH
SAKHNA03
- Reads 234
- Votes 11
- Parts 19
.........."na riga da nagano cewar koda na kashe macijin bazai daina sarana ba tunda ban cire masa kai ba,sannan ba'a maganin ɗan iska sai kaima ka zama ɗan iskan. Na sakewa linzamina akala na bashi dama ya jani duk inda yaga dama,in an samu dama a dama kawai. Duk wanda hanya ta faɗo dashi ya ɗanɗana to karya tuhumeni akai"
........Nasan Asalina kuma nasan ni wacece,saidai a halinda nakeciki bazan iya komawa garesu ba,saboda banaso sakamakon hakan yazama wani ya cutu,dan haka na zabi na kasance mantacciya abin mantawa a garesu inda har hakan zaisa su zama cikin ƙoshin lafiya. inason iyalaina wataƙila hakan dazanyi shine zai zama mafita a gareni dakuma su baki ɗaya.