AishaMuhammad125's Reading List
55 stories
ABDUL-MALEEK (BOBO) by BilynAbdull
BilynAbdull
  • WpView
    Reads 226,515
  • WpVote
    Votes 11,598
  • WpPart
    Parts 53
Labarin mai nuni da muhimmancin biyayya ga iyaye, gujema son zuciya, soyayya, zuminci, tare da cakwakiya tsakanin yaya da ƙanwa akan son abu guda.
CIKI DA GASKIYA......!! by BilynAbdull
BilynAbdull
  • WpView
    Reads 492,765
  • WpVote
    Votes 30,113
  • WpPart
    Parts 93
Labari mai taɓa zuciya, cakwakiya, darajar ɗiya mace, cin amanar ƙasa, kishi, makirci, soyayya.
"MALEEK" by mrs_Avbdool18
mrs_Avbdool18
  • WpView
    Reads 46,725
  • WpVote
    Votes 2,871
  • WpPart
    Parts 49
labarin soyyaya ne tsakanin mai kudin da mulki dakuma yar talakawa Inda mahaifiyarsa tace bazaya auretaba saidai mai matsayi dakuma mulki yar manya. Amintattatun abokai ke sosayyadaita shin wazata zaba cikinsu kuma kowa da salon soyyarsa.....find in maleeek.
         _*BARIKI*_ 👨‍✈ _Auren soja_👨‍✈    by zaharadaty
zaharadaty
  • WpView
    Reads 123,139
  • WpVote
    Votes 3,071
  • WpPart
    Parts 37
get out in my office before I send you to mess for month Ahmed ya fada jikin shi har rawa yakeyi, Datse kofar yayi wani irin gumi na wanke shi "husband to be in my foot ya fada yana shurin bango ...............😳 *meye haka fan's Kufito muji ya lamarin zai kasance, nidai kucigaba da biyoni*
🙆🙆HABIBULLAH 🙆🙆 by realfauzahtasiu
realfauzahtasiu
  • WpView
    Reads 109,474
  • WpVote
    Votes 3,213
  • WpPart
    Parts 26
Romance
ZUMA by Shatuuu095
Shatuuu095
  • WpView
    Reads 61,312
  • WpVote
    Votes 7,685
  • WpPart
    Parts 44
A story of love ❤️ A heart deforming story💔😫 Ban taba sanin kuka yana saka ciwon ido ba se a kaina, na kasance Inada cika baki ko a cikin kawaye akan soyayyar namiji tayi kadan ta hautsina ni se gashi baa je ko ina ba soyayyar Aliyu tayi raga raga da zuciyata, duk wannan composure da nake da ita na rasa ta dare daya. It's a story of love, a journey of love , hardships in love.
IFZAA! (MMBFF) by REAL-SMASHER
REAL-SMASHER
  • WpView
    Reads 28,826
  • WpVote
    Votes 2,233
  • WpPart
    Parts 34
(MARRIED TO MY BEST FRIEND FATHER) ...A hankali na nisa na ƙarasa kusa da ita na zauna,ina kallon frame ɗinmu dake ajiye saman bedside drawer nace "wai me kika ɗauki kanki?" Tace "yanda kika ɗauki kanki nima haka ne" da sauri na juya na kalleta,lokaci ɗaya na ɗauke kaina ina taɓe baki nace "ni yanzu idan na amsa nace miki zan iya kallon Daddy matsayin miji wallahi na yi miki ƙarya" tace "ko saboda me?" Nace "saboda shi ya raine ni,can't u think me mutane za suce idan haka ya faru? Cewa fa za ayi.." Widad tace "kin auri mahaifin ƙawarki?" Da sauri na gyaɗa mata kaina nace "sure! Kuma ko bayan haka ai kin ga abun bai tsari ba,tunda shi ya raine ni tun ina yarinya,dan Allah kawai sai na auresa kuma? Shi fa Daddy ne" murmushi Widad tayi tace "tou dan shi Daddy ne sai me? Ai dai naga babu haramci dan kin auresa" cikin sauri nace "ehh! Na san ba haramci amma.." Widad tayi saurin katse ni tace "tou tunda kin san haka why baza ki amince ba,kinga duk abunda mutane za su faɗa sai suyi with evidence,kin san dai shi mutum ba'a iya masa" nace "ni fa Widad kin kasa fahimta ta" tace "kuma wallahi bazan fahimce ki ba,muddin baki yarda da abunda nazo da shi ba.." Ƙaƙa-ƙara ƙaƙa! Kou yaya za'ayi wannan rayuwar auren tsakanin ƴar riƙo da mahaifin ƙawarta? Shin za ta amince ne ko a'a? To find out how the story will turned out,just follow this fairy tale of love and romance.
NI DA YA CUSTOM by SalmaMasudNadabo
SalmaMasudNadabo
  • WpView
    Reads 4,084
  • WpVote
    Votes 118
  • WpPart
    Parts 19
BIBALO bata taɓa jin cewa akwai abinda ta tsana a duniya sama da kakin custom ba, menene dalilinta akan hakan, dalilinta ɗaya ne tak ta masu kuɗin goro akan cewa kaf ɗin su mutanan banza ne, daga gefe guda kuwa ta fitini kowa a ƙauyen su fatan kowa yaushe ne, BIBALO zatayi hankali ta daina jan rigima, gajiyar da kowa yayi da ita yasa ta koma birni gidan cousin brother ɗinta ARYAN wanda yake assistant controller custom, a nashi ɓangaran ma ya'yansa sun fitini kowa acikin gidansa tun bayan rasuwar maihaifiyarsu, duk Nanny da ta zo da nufin aiki korata ake saboda ya'yan, gashi ya ɗaurawa ya'yan son duniyar nan, baya ganin kowa da gashi akan ya'yansa gefe ɗaya ga BIBALO data adabi kowa a ƙauye, gefe ɗaya ga ya'yan sa, shin BIBALO zata iya zaman gidan ya CUSTOM tayi hakuri da ya'yansa ko ko dai shi da ya'yan nasa zata haɗe su ta ci ƙaciyarsu baki ɗaya.
CIWON 'YA MACE by fadeelalamido
fadeelalamido
  • WpView
    Reads 4,115
  • WpVote
    Votes 352
  • WpPart
    Parts 27
CIWON 'YA MACE rikitaccen al'amarine mai kulle kai, nishadi,soyayya, cin amana, da yadaura, acikin labarin ne zaga yadda ciwon 'ya mace ya zama na yarwanta mace, duk kuwa da tarin alakar dake tsakani makusantan biyu, ta tsayawa yar uwarta mace duk kuwa da cewa abin ita zai bibiya tare da ciwo arai, a nan ne zata ji inama ace nakiya bata tono garma ba.
AMFANIN SOYAYYA COMPLETE  by HauwaAUsmanjiddarh
HauwaAUsmanjiddarh
  • WpView
    Reads 110,057
  • WpVote
    Votes 4,506
  • WpPart
    Parts 31
Labari ne akan 'yan mata 3 wad'anda suka sha gwagwarmayar duniya suka ga bala'i a rayuwar su kala-kala, labarin ya gino ne akan makirci, yaudara, cin mana, fansa