Billyn abdul
17 kuwento
GUGUWAR ZAMANI ni SURAYYAHMS
GUGUWAR ZAMANI
SURAYYAHMS
  • MGA BUMASA 28,982
  • Mga Boto 1,404
  • Mga Parte 13
Hadakar labarai kala kala daga marubutan kungiyar hausa brilliant writers association domin fadakarwa da ilimantarwa.
SAKAMAKO ni SURAYYAHMS
SAKAMAKO
SURAYYAHMS
  • MGA BUMASA 837,117
  • Mga Boto 44,152
  • Mga Parte 48
Ya zatayi da Yarinyar da bata kai ta goge mata takalmi ba amma ta kwace mata miji?...... #Suhan #captain majeed # Zarah
GAMO ni 68Billygaladanchi
GAMO
68Billygaladanchi
  • MGA BUMASA 3,304
  • Mga Boto 260
  • Mga Parte 10
Labarin GAMO! Akan wasu taurari guda biyu. wanda ƙaddarar rayuwar su take sarƙe da juna, gaba ɗaya suna tafiya ne akan ƙaddara ɗaya batare da sun sani ba. Tsana me tsanani itace farkon ƙaddarar su akan juna. ko yaya zata kaya?!!!!
SAUYIN RAYUWA ni SalmaMasudNadabo
SAUYIN RAYUWA
SalmaMasudNadabo
  • MGA BUMASA 14,411
  • Mga Boto 500
  • Mga Parte 35
kuka ne ya kwacewa NIHAL tana furta duk addu'ar data zo bakinta wannan wace irin RAYUWA ce yaushe ne zata samu SAUYIN RAYUWA da gata kamar ko wace 'ya, raban ta da wani abu sh farin ciki tun bayan rasuwar mahaifinta. bana tunanin akwai wani abu shi yarda tsakani na da mutane SULTAN ya furta hakan yana share hawayan dake bin fuskarsa, babu abinda na rasa mulki dukiya, sai dai kash na rasa wani abu shi kwanciyar hankali kamar kowani d'an Adam kowani lokaci ko wace dakika ana farautar RAYUWA ta tun kafin na malaki hankali na, wake farautar RAYUWA ta waye SHI ko ITA yaushe zan samu SAUYIN RAYUWA
KALLABI..! A tsakanin Rawuna... ni Mai_Dambu
KALLABI..! A tsakanin Rawuna...
Mai_Dambu
  • MGA BUMASA 42,590
  • Mga Boto 9,868
  • Mga Parte 78
The gap between Love and Hate is not the same as the gap between Death and Life ... But to be killed or to win is one thing ... you are nothing .. in terms of Drawing Fate .. To die or not to live must be shared on two things ... Love and Destiny ... do not blame the pen of destiny Karka kalubanci zanen ƙaddara!!!
MASARAUTAR JORDAN!!! ni Mai_Dambu
MASARAUTAR JORDAN!!!
Mai_Dambu
  • MGA BUMASA 233,413
  • Mga Boto 19,775
  • Mga Parte 61
Baiwa ce......A cikin masarautar Jordan....... Kuma a haka suke kallonta a matsayin baiwar Amma tun daga ranar da yaganta ya Fahimci ba Baiwa ce....... Akwai wani ɓoyayyen alamari da tare da ita..Shin me yasa tayi yunkurin kashe shi? Dukda ba farar fata bace daga wani yanki na duniya take? Shi da kanshi yasanya Hannu akan kundin tsarin Masarautar kuma babu wanda yayi yunkurin dakatar da shi, sai dai Kashi........Qaddara tariga Fata..........
HANNU ƊAYA (BA YA ƊAUKAR JINKA) ni fateemah0
HANNU ƊAYA (BA YA ƊAUKAR JINKA)
fateemah0
  • MGA BUMASA 72
  • Mga Boto 3
  • Mga Parte 12
labarin HANNU ƊAYA labari ne da ya samu rubutu daga tsaftataccen Alƙaluma na marubutan kainuwa, gamayya ce inda marubutan kainuwa suka haɗa hannu wajan zaƙulo muku wannan labarin, marubutan sunyi duba da abubuwan dake faruwa a wannan zamaninmu na yanzu na halin matsin rayuwa inda abubuwa sai ƙara ta6ar6arewa yake yi a ƙasarmu, hakan ne yasa suka miƙe da zafin alƙalumansu, marubutan gamayyar haɗakar sun haɗa da, REAL NANA AISHA, MUNTASIR SHEHU, ZAHRA ABDUL MOM AHLAN, RASHIDAT USMAN UMMU NASMA, AISHA ABDULLAHI FULANI, HASSANA YAHAYA IYAYI MMN NOOR, YAR GATAN MAMA, HUSSY SANI, MRS ABDULL. karku bari a bar ku a baya, Littafin hannu daya bana kuɗi bane free ne, comments dinku kacal muke da buƙata, asha karatu lafiya...
FURUCI NA NE ni HauwaAUsmanjiddarh
FURUCI NA NE
HauwaAUsmanjiddarh
  • MGA BUMASA 49,804
  • Mga Boto 3,732
  • Mga Parte 37
"Baba meyasa kazama boka bokanci fa haramun ne kuma k'arya ne shirka ne Allah baya yafewa mushirki..... "ke Izza ki kiyayeni idan kika nemi d'agamin hankali abin bazai miki kyau ba dan ni zan iyayin komai akan cikar burina na kashe Faida ma balle ke zaki kawo min maganar banza yanzu kinga wani abin da ya Dan ganci bokan ci ne atare dani na dena aikin ki kad'ai zan cigaba dayi shima idan burin mu yacika kika auri daya daga ahalin gidan nan zan bari na tuba meye Allah baya yafewa nide nasan zai yafemin". shiru tayi can ta nisa tace'' to shikenan Baba ance idan zaka sha giya shata dubu ni megaba dayan nake so Nasuru din". dariya yayi yace"shegiya Naira ba babba ba yaro ni kai na naso haka naso ace Nasara kika mallaka amma sam taurari sun nuna ba al'kairi taurarin ku basu hadu ba ba aure a tsakanin ku da Nasara shine na hakura amma ina lefin Aiban ko Agrif din'." tace'' amma Baba nafison Agrif din dan shine akusa da Nasara kaga yafi sauran sanin sirrin komai na dukiyar ". murmushi yayi yace"yanda kike so haka za ayi wa gareni inba keba".
GADAR ZARE ni HauwaAUsmanjiddarh
GADAR ZARE
HauwaAUsmanjiddarh
  • MGA BUMASA 391,281
  • Mga Boto 18,892
  • Mga Parte 85
A firgice ya mik'e daga inda yake zaune, yana kallon sauran abokanan nasa fuska cike da hawaye idonsa yayi ja sosai Buga kansa ya fara yi ajikin bango yana ihu yana cewa " sun kashe min kowa bani da kowa yanzu, zaman dirshan yayi a k'asa, yana ihu yana yarfa hannunsa, zumbur ya mik'e ya nufi fridge ya d'auko robar ruwa ya bulbulawa kansa "Akan ido na suka k'one gidan mu, mahaifiya ta, mahaifi na, k'anne na duk suka mutu akan kunne na ina jiyo ihun su *************** "Cikin waye wannan a jikin ki? uban waye yayi miki ciki? bazaki fad'a ba saina kashe ki, wayyo na shiga uku duk irin tarbiyyar dana baki abinda zaki saka man dashi kenan, cikin kuka tace " wallahi Aunty ban sani ba, idan za'a kashe ni ban san wanda yayi min cikin nan ba, nima ganin shi kawai nayi ajiki na, tafiya tayi ta bud'e durowa ta d'auko Qur'an ta d'ora akan ta tace " na rantse da wanda raina ke hannunsa bansan wanda yayi min ciki nan ba. Kanta tayo gadan-gadan tana nizaki rainawa hankali, ta shak'e ta idonta suka kakkafe ************** A cikin gidan yarin yake ihu yana kuka yace " sunci Amana ta, sunyi min butulci, na yarda dasu amma sun ci min amana sun had'a min GADAR ZARE Amintattu nane suka yi silar zuwa na gidan yarin, sun raba ni da kowa nawa sun raba ni farin cikina,cikin matsanancin kuka yace " wallahi koda zan rasa komai na rayuwata bazan kyale su ba. Sun mun sharri, sun had'a man makirci da GADAR ZARE ************* "Koken a cikin kayana kuma, kafin ya k'ara sa maganar dubbun police sun kewaye shi da bindugogi, Ana cikin haka wayarsa ta fara ringing, dakyar ya samu ikon d'agawa, ji yayi muryarsa ta tintsere da dariya yace " nine, d'an uwanka, kaga yadda nayi wasa da hankalinka ko, na nuna maka halin 'yan Adam Cikin rawar murya yace " mai yasa kaci amanata? " saboda ina santa, ita rayuwa tace kuma mallakina , Wani irin mahaucin ihu ya saki tare da buga wayar da k'asa .
GIDAN MADUBI ni 68Billygaladanchi
GIDAN MADUBI
68Billygaladanchi
  • MGA BUMASA 10,385
  • Mga Boto 816
  • Mga Parte 13
LABARINE DAYA SHAFI WANI GIDA DAYAKE CIKIN WANI K'AUYE ME ABUN BAN MAMAKI, MUTANEN K'AUYEN SUKA CIKA DASON SHIGA ACIKIN WANNAN GIDAN SABIDA SUK'ARA GANIN YANDA YA K'AYATU DA ABABEN BAN MAMAKI, GIDANE WANDA YAKE ANGINASHI DA ZALLAHN MADUBI TUN'A FUSKAR GIDAN ZAKA TABBATAR WA KANKA CEWAR GIDAN YASHA NAIRAH,ABINDA BAMU SANIBA SHINE SHIN MENENE ACIKIN GIDAN? GIDAN WAYE? MENENE DALILIN GINA WANNAN KATAFAREN GIDAN ACIKIN K'AUYEN DA KO WUTAR LANTARKI BASUDA SHI?...DOMIN SAMUN AMSOSHIN TAMBAYOYINKU KUCI GABA DA BIBIYAR ALK'ALAMINA.