NA CUCE TA
it's about destiny
the story is about a young gurl who struggles alot in her life she faces a lot of difficulties right from childhood,she had no knowladge of father's love or care nor her mother know's the happiness of being a housewife! i think you had like the story.
Itace k'addarata labari ne akan wata yarinya yar shekara goma sha shida da mahaifinta ya sata a caca,akan duk wanda yaci cacar shi zai aureta,Alhaji mamman wani tsoho ya lashe cacar,Mahaifinta ya hadata aure dashi,idan ta fuskanci wulakanci da tsangwama wajen matarshi da ya'yenshi,kasancewar shi mijin hajiya ne,idan y...
" Mama wannan ma baba nane". Ta shafo sajen shi. "Hmmm! mama kyakkyawane,amma mama bake kika haife wannan ba turawa suka siya miki koh?" mama tayi dariya tace" eyye . lallema Aisha. toh sai ki daga minshi tunda da kudi na siya koh, karki ballashi, "Aa' mama bayanzunba jikinshi akwai laushi, lah! mama kalla gashin...
Shurakh labarin yarinya ce wanda yan uwan babanta suka b'atar da uban ta tun tans ciki, ta tashi cikin wahalar talauci babu mai taimakon su daga itah har mamanta daga karshe reshe ya juya da mujiya kudai ku biyomu don jin ya zata kaya, mun gode. Karku manta da sunan littafin SHURAKH
Met the beautiful big hearted girl who has a simple life and see how she meet her future husband..
Khair gara nak'ara maimaita maki bake ba Aikin nan ke bari na tak'aita maki wallahi wallahi ban yarda dake da Dr Umar ba.... Cikin Kuka tace " Zargina kake? "Hawaye yana zuba a idonta... "Wallahi Ahmad sai kayi nadamar abunda kayi yau, zan tabbatar ma Jamila ba'a mata barazana arayuwarta bakuma a had'a soyayyarta d...
Kamar ni Daddy wancan tsohon zai yi tunanin hadani aure da wancan yar kauyen, banza , shashashan, kwaila,bokanniya ,hatsabibiya,low class,poshless,kaxama,wawiya ,kuma wanda batasan ciwon kanta ba A tsawace daddyn sa yace kai meyasa baka da hankali ne yar tawa kake fadawa haka, kokuwa umarnin mahaifin nawa n...
#Similitude Because of their similarity,she can't even recognize is he one or two..?? She always thought he was the same person,and that was her friend who always want her to become provoked..
"BA SONTA NAKE BA" Shin dagaske ba sonta yake ba? Shin ita din son shi take??
Labarin yarinyar da ta tsani Maza.. cikinsu harda Mahaifinta. Tasha alwashin gudanar da tsaftatacciyar rayuwa ba tare da 'Da NAMIJI ba. ko hakan zai yiwu?
It's all about heart touching love story,betrayal & hot love💗............ Karku sake abaku labari
labarin wata yarinya da ta rasa mahaifiyar ta Tun tana karama. ta taso a wurin kanwar mahaifiyarta, (mami) ta nuna mata kauna sosai sai qaddara ya shiga tsakanin ta da wacce ta tsane ta rayuwa ya juye mata lokaci daya. Ta fuskaci qalu bale kala kala shin islam zata samu farinciki da take nema .kubiyo ni don samun c...
hausa language story meaning SECRET LOVE "love at first sight" this story is about a low class girl who fall in love with a wealthy handsome youth service copper. labarin SIDDIQA da ADYAN. coming soon inshaAllah 20votes and I will continue updating.........