MY LIBRARY
7 stories
MATAR K'ABILA (Completed) by suwaibamuhammad36
suwaibamuhammad36
  • WpView
    Reads 430,604
  • WpVote
    Votes 30,389
  • WpPart
    Parts 58
Anwar Bankudi, the Handsome Young Millionaire ke zagaye da matan Aure uku, kowacce da salon halinta da matakin matsayinta a zuciyarsa. Shin wacece Tauraruwarsa? Rayuwar gidan Bahaushe mai cike da sark'akiya had'e da zallan zaman aurenmu a yau.
SHU'UMAR MASARAUTAR 1 by AmeeraAdam60
AmeeraAdam60
  • WpView
    Reads 11,224
  • WpVote
    Votes 143
  • WpPart
    Parts 13
"Na sadaukar maka da kishiyata a wannan daren, shi ne tukwicin da zan iya yi maka." Ba ta jira cewarsa ba ta ɗora rigar a jikinta. Bamaguje ya gyaɗa mata sannan ya furta. "Za ku iya tafiya." Umaima ta yi masa jinjina da hannu sannan ta sake ɗiban ruwan da ta wanke fuska da shi ta nufi wurin da Maimuna ke zaune hannunta ɗauke da kunamar da Bamaguje ya damƙa mata. Abin da suka aiwata a farkon zuwansu yanzun ma haka ne ya faru, sai da suka koma daidai wurin da suka buɗe ido suka gan su tun farkon zuwansu sannan, Fulani Umaima ta ɗaga ƙahon ta runtse ido ta busa haɗe da kiran sunan Bamaguje. Ƙamshin ɗakin Fulani ne ya ankarar da Maimuna dawowarsu gida, cike da girmamawa ta zube ƙasa ta furta. "Allah huta gajiya uwar gijiyata."
SAKAMAKO by SURAYYAHMS
SURAYYAHMS
  • WpView
    Reads 847,672
  • WpVote
    Votes 44,306
  • WpPart
    Parts 48
Ya zatayi da Yarinyar da bata kai ta goge mata takalmi ba amma ta kwace mata miji?...... #Suhan #captain majeed # Zarah
BAK'AR SHUKA...! by HauwaAUsmanjiddarh
HauwaAUsmanjiddarh
  • WpView
    Reads 27,243
  • WpVote
    Votes 1,233
  • WpPart
    Parts 60
Gurbatacciyar zuciya me cike da zallar soyayya, soyayyar da bata da alkiba, bata da gaba balle baya, soyayyar da tunda aka fara ta babu farin ciki da jin dad'i har izuwa k'arshenta, duk da sun kasance ma'aurata amma rayuwa suke gudanarwa a juye ta baibai domin sun samu banbancin halaya da k'arancin fahimtar juna, tafiyar doguwa ce me nisa, nisan da k'arshenta zayyi wahalar hangowa, a haka suka cigaba da gudanar da wahalalliyar rayuwa, daga b'angare d'aya kuma k'addara ta bud'e musu saban shafin daya zama sanadiyyar wargaza komai nasu, akan ce k'addara mace ce mara tabbas da a koyaushe tana iya juyawa, sukan wad'annan ma'auratan tasu k'addarar ba me kyau bace ta kasance Bak'ar K'addara. BAK'AR SHUKA❤️‍🔥🥀🔥 ✍🏻 Hauwa A Usman Jiddarh Magical... is your glance, fragrant is your body, whether you say yes.. or no you're mine, do not become someone else's, i will do anythings to stop that from happening, you're the embodiment of my dreams, unknowingly you are my destiny, your crazy lover, distance between us is lessening even further, from a distance we're growing close, i will snatch you away from this world, i will die in this love, if this is love then its has no limit, if you demand my life i will give it right now, if you say so i will destroy my self for this love, come i will end my breathes over you, i will be with you like being your shadow, i will do whatever you say even if i die, i will die in love, our love is limitless, A violent love story, Hustle in love is a big crime, trick love or I will die for your love.
TABARMAR ƘASHI by huguma
huguma
  • WpView
    Reads 881
  • WpVote
    Votes 41
  • WpPart
    Parts 1
Tana yiwa maza kallon biri Yana yiwa mata kallon ayaba Ta zabi tabbatuwar kalma me daci da ciwo girma da firgici akan kowacce diya mace wato ZAWARCI akan amsa sunan MATAR AURE Duk da yadda suke tsananin son juna har ana musu kallon ROMEO DA JULIET amma ta zabi rayuwa babu shi. Dare daya zazzafar soyayya ta juye zuwa wata iriyar ZAZZAFAR KIYAYYA Ta tsani kalmar MAZA/NAMIJI bare sunansa ko wani abu daya jibanceshi ko ya jibanci duk wani jinsin NAMIJI ME YAYI ZAFI HAKA?.
MASARAUTA by AuntyHaliloss2
AuntyHaliloss2
  • WpView
    Reads 10,484
  • WpVote
    Votes 1,100
  • WpPart
    Parts 56
Labari akan masarautu guda biya Darul-Bilyam da Masarautar Toro,sarƙaƙiya akan son mallakar Takobi da kuma sarauta.
ƁARIN ZANCE! by Hassy3333
Hassy3333
  • WpView
    Reads 1,237
  • WpVote
    Votes 146
  • WpPart
    Parts 12
Labari ne akan wata jaruma Zahra da mahaifiyarta ta tasirantu da wata ɗabi'a ta ƁARIN ZANCE, ƙalubale mai girma da ya addabi rayuwarta, a maimakon da ta yi aure ta samu sauƙi, sai ta yi arangama da wani babban ƙalubalen daga mijinta, wanda yake shirin tunkuɗa ta kushewa kafin ta ankara. Daidai lokacin ne kuma rayuwarta ta yi juyin da ta buɗe mata sababbin shafukan ƙaddara...