Liste de Lectures de AhmedsalifouShaymae
34 cerita
AZIMA DA AZIZA (🐍MACIZAI NE🐍) oleh fateemah0
fateemah0
  • WpView
    Bacaan 28,395
  • WpVote
    Undian 408
  • WpPart
    Bahagian 12
the story of two snakes sister's, don't miss this story, just cost #100naira only now b4 i ending the story, if i done u would cost #300naira b4 u get the full of the story contact me (09131778646 M AHLAN). vote comments and follow me.tnk u dear fans muhhhh
KYAKKYAWAR ALAK'A oleh ZulayheartRano89
ZulayheartRano89
  • WpView
    Bacaan 45,034
  • WpVote
    Undian 2,384
  • WpPart
    Bahagian 42
Labarin Yarima Hafiz da Ummuna Salmah
A CIKIN GIDANA oleh ManuFagge
ManuFagge
  • WpView
    Bacaan 3,320
  • WpVote
    Undian 81
  • WpPart
    Bahagian 1
Labarin A CIKIN GIDANA labari ne da ya faru a cikin gidan Ali Nuhu, ali nuhu ya dauki matarsa Jamila na gudu sama da yadda ya dauki mahaifiyarsa a littafin, hakan yayi mitukar bata ran wani matashin yaro wanda ya fito a matsayin kani na ali nuhu, har sukayi kaca kaca da yayan nasa da matar yayan nasa, da lilin hakan yasa yaja mahaifiyarsu Hajara Usman suka bar gidan ali nuhu, Labarin dai yana kunshe da abubuwa na ban mamaki, ku biyoni dan jin cigaban wannan labari.
MANUFATA oleh ManuFagge
ManuFagge
  • WpView
    Bacaan 428
  • WpVote
    Undian 40
  • WpPart
    Bahagian 7
MALAM BUKAR DA MALAM AMINU MAKOTA NE MALAM BUKAR MUTUMIN MUBI NE YARANSA BIYU KACAL MAZA NURA DA MUSTAPHA MALAM AMINU MATANSA UKU YA RABU DA MATARSA TA FARKO YARANSA GOMA SHA UKU MARIYA ITACE MAHAIFIYAR HANIFA WACCE ITACE 'YA FARI GUN MAHAIFIYARTA MALAM AMINU SHI YA SAYAR DA KADARORINSA YA TAIMAKAWA MUSTAPHA YA TAFI WAJE KARATU BAYAN DA YA SAMU GURBIN KARATUN ZURI'AR MALAM AMINU KAF SUNA ALLAH WADAI DA YIN ALKAIRI SAKAMAKON BUTULCIN DA SUKE GANIN MUSTAPHA YAYIWA MALAM AMINU NA QIN AUREN 'YER SA HANIFA HANIFA TA DAUKI GABA MAI TSANANI DASHI DA ALWASHIN SAI TA AURI NAMIJIN DA YA FISHI KOMAI A DUNIYA A HAKAN TAYI AURE HUDU AMMA HAR LOKACIN BURINTA BAI CIKA BA SAI HAR TA HADU DA AMININ MUSTAPHA A YAYINDA A GEFE SHI KE KASHE MATA DUK WANI AURE DA TAKE YI SHIN MEYE MANUFAR MUSTAPHA DA YAKE KASHEWA HANIFA AURE BAYAN SHI YAQI AURENTA? SHIN MAI ZAI FARU IDAN DANGIN MALAM AMINU SUKA GANO MUSTAPHA NA DA HANNU A MUTUWAR AUREN HANIFA? SHIN MAI ZAI FARU IDAN HANIFA TA GANO ALAQAR NASRIN DA MUSTAPHA? KU BIYOMU DOMIN JIN YADDA ZATA KAYA TSAKANIN MUSTAPHA DA HANIFA CIKIN LITTAFIN *MANUFATA*
KASAR WAJE oleh ManuFagge
ManuFagge
  • WpView
    Bacaan 87,066
  • WpVote
    Undian 3,453
  • WpPart
    Bahagian 60
Littafin marubuciya MARYAM ABUBAKAR DATTI marubuciyar HIBBA. ayi karatu lafiya.
HAUSA NOVEL (MAKABARTARMU) oleh KhadijaAminu
KhadijaAminu
  • WpView
    Bacaan 75,793
  • WpVote
    Undian 2,126
  • WpPart
    Bahagian 20
Tunda na tashi a gidanmu, bama fita, gidanmu kamar makabartarmu take, rayuwar mu bamu san wani hulda da wasu mutane ba kamar yanda ko wani biladama yakeyi a doran kasan nan ba, Makarantarmu a cikin gidan mu mukeyinsa. kuma ma Mahaifiyrmu ce ta koya mana .........................Mahaifiyata kullum tana cikin hawaye, zaka dade baka ga murmushinta ba kuma bawai a rashin soyayya bane a'a Illah kawai yawan KISHIN NAMIJI. ku biyoni a Makabartarmu masu kauna ta dan jin karashen labarin da irin illolin da zaman gidan ya jawo wa duka iyalansa..... Taku Ummulkhairy
HIBBA oleh ManuFagge
ManuFagge
  • WpView
    Bacaan 75,578
  • WpVote
    Undian 4,140
  • WpPart
    Bahagian 90
True live story Labarin da ya faru a zahiri
Zainabu oleh Ummusubaya
Ummusubaya
  • WpView
    Bacaan 13,371
  • WpVote
    Undian 560
  • WpPart
    Bahagian 6
love story
GIDAN HAYA oleh ManuFagge
ManuFagge
  • WpView
    Bacaan 7,327
  • WpVote
    Undian 445
  • WpPart
    Bahagian 27
DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN KAI
WANNAN CE QADDARARMU EPISODE 1 oleh hauesh
hauesh
  • WpView
    Bacaan 126,630
  • WpVote
    Undian 8,755
  • WpPart
    Bahagian 70
Wannan ce qaddararmu labari ne daya faru a gaske ,sannan labari ne dake tattare da nishadartawa fadakarwa ilimantarwa, uwa uba yarda da kaddamar da ta fadawa mutun, sannan yana tattare da tsaftacciyar soyayya ...