Liste de Lectures de MoussaAbdoulRachid
1 story
DAGA MAKWABTAKA  by mysher92
mysher92
  • WpView
    Reads 516
  • WpVote
    Votes 32
  • WpPart
    Parts 25
Inna lillahi wa Inna lillahiraj'un abin da yawancin mutanen dake gurin suke fada kenan duk inda ka ƙalla sai dai kaga bakin kowa na motsi bi ma'ana kowa da abin da yake fada kenan... Mutane kewaye da ita kowa idanunsa cike da hawaye hanci sai zuba ruwa yake fuskarsu duk ya ɓace shabe shabe suna kuka, amma ita ko dar sai ma ci gaba da tayi da fadin ku kashe su na yarda ni nayi a saran 'ya daya ita kuma tayi na su biyu. Shi kuma fadi yake yana karawa wallahi bai yarda ba an shigo har cikin gidansa ana ciwa matarsa mutunci kuma harda cewa zasu kashe ta wallahi sai ya dauki mataki yana ta kunfar baki. Tirkashi mike faruwa ne ina makaranta littattafan haussa ga wata sabuwar tafiya dake kunshe da abubuwan mamaki da kuma al'ajabi labari ne da ya faru kada ku bari a baku labari a cikin wannan tafiyar dan jin me ke faruwa da wannan mutanen, me yake faruwa ne wai? Amsar wannan tambayar sai makarancin littafin Daga Makwabtaka