ramlatgaladima001's Reading List
195 stories
K'UGIYA  by meenaslimzy
meenaslimzy
  • WpView
    Reads 403
  • WpVote
    Votes 62
  • WpPart
    Parts 16
labarin soyayyar sibraham da yan biyu masu matukar kaunar juna.....wanda hkn ya kawo rabuwar kawunansu sibraham yayi alkawarin auren maheeda na shekara uku auren contract tare da musulunta zuwa lokacin da zasu rabu
DUHU DA HASKE by meenaslimzy
meenaslimzy
  • WpView
    Reads 557
  • WpVote
    Votes 17
  • WpPart
    Parts 10
tayaya zan rayu batare da yareemah ba?bazan iya rayuwa a wata duniyar ba sai a duniyar bil'adama bazan taba rabuwa dashiba soyayyarsa itace numfashin da nake shaka a tawa duniyar haka shima ruhina natare dashi kamar yadda nakejin gudan jininsa na yawo a cikin cikina
BAƘAR MASARAUTA  by UmarfaruqD
UmarfaruqD
  • WpView
    Reads 1,337
  • WpVote
    Votes 28
  • WpPart
    Parts 18
*BAK'AR MASARAUTA* *Hausawa kan ce 'Ana bikin duniya ake na k'iyama, lokacin da wani yake kuka, wani dariya yake, kamar misalin yadda Uwa ke d'aukan ciki ta raine shi da wahalhalu kala-kala, tayi burin ta haife cikin domin ba wa jariri ko jaririyar duk wata kulawa da za su samar da tagomashin tarbiyya da kyawawan d'abi'u ga abin da ta haifa, ku hasaso yadda wannan uwa bayan duk ta gama wad'annan wahalhalun za ta tsinci kanta a bak'in yanayin da za a raba ta da abin da ta haifa ta hanyar zalunci, a yayin da ko cibi ba a yanke masa ba, shin da me za ku kwatanta?* *Tana da k'arfin ikon da kwarjininta kad'ai kan girgiza jama'ar da take mulka har su kasa nutsa idanuwansu cikin nata, shi kad'ai ya yi zarrar da yake ji ya isa jera kafad'a da ita, shin me ya taka ne duk da kasancewar sa bawa?* *Mata na rububin kasancewa da shi duk da bak'ak'en d'abi'un da suka yi wa rayuwarsa k'awanya, izza da guguwar mulki ta taka muhimmiyar rawa wurin kasancewarsa haka* *Da shi take kwana da shi take tashi! Tamkar Sallar farilla haka mafarkinsa ya zame mata wajibi a duk daren duniya, ta yi namijin k'ok'ari wurin gano shi amma sai dai kash....* *SABON SALO NE MAI GIRGIZA ZUKATAN MASU KARATU, DUK A CIKIN LABARIN BAK'AR MASARAUTA. KARKU SAKE A BAKU LABARI.
NABILA by seifxiee
seifxiee
  • WpView
    Reads 1,340
  • WpVote
    Votes 201
  • WpPart
    Parts 17
Hausa novel. Taya Wadda ta mutu zata dawo? Shin ita dince kuwa Kodai fatalwa ce? Taya an binne ta tare dashi Kuma ace ta dawo? Ko dai Yan biyu ne? Anya baiyi gamo ba? Kodai aljanu ke bibiyar rayuwarsa? Ko Kuma tsabar begen da zuciyarshi take matane yasa yake ganin wata da suffarta? Toh koma dai mummunan mafarkine yake yi? Ku biyoni cikin littafina Mai Suna NABILA dan jin yadda zata kaya. Nagode. Taku safara'u sa'ad
JINNUL KAMIL (A True Life Story Of Alisha) by Milhaat
Milhaat
  • WpView
    Reads 1,638
  • WpVote
    Votes 112
  • WpPart
    Parts 18
JINNUL KAMIL Labari ne da ya faru a zahiri, kuma ya kunshi abubuwan dake faruwa yau da kullum tsakanin mutum da Aljan. labarin yana cike da abin tausayi, mugunta da zamantakewar iyali, harda sakaci irin na iyaye musamman Mata.Koda wasa ba'ayi labarin don cin don cin zarafin wani, ko wata ba illa don mutane mu d'auki darasi sannan mu sani cewa babu abinda aljani baya yi idan labarin yazo d'aya da labarin ki/ka to arashi aka yi. zahiri, kuma ya kunshi abubuwan dake faruwa yau da kullum tsakanin mutum da Aljan. labarin yana cike da abin tausayi, mugunta da zamantakewar iyali, harda sakaci irin na iyaye musamman Mata.
ALJANA CE page 1&2 by OumAmjad1
OumAmjad1
  • WpView
    Reads 250
  • WpVote
    Votes 10
  • WpPart
    Parts 11
horror
FARATAN ZAKI littafin yaki by shuraih99
shuraih99
  • WpView
    Reads 622
  • WpVote
    Votes 23
  • WpPart
    Parts 8
Bayan shudewan zamanin sarki malikussaifi dan ziyazzanun da zuri'arsa, manyan bokaye da aljanun duniya sun kuma haduwa wuri guda don ganin bayan addinin musulunci, yayinda tsirarun barada daga musulmi suka tsaya tsayin daka don ganin sun dakatar da su. Sunyi tafiya ga zagayen kaunu, izuwa can wata duniya, inda suka kuma haduwa da masifar da ta fi ta duniyarsu ta mutane...
RUD'ANI by meenaslimzy
meenaslimzy
  • WpView
    Reads 8,338
  • WpVote
    Votes 764
  • WpPart
    Parts 45
zazzafan labari Mai cike da darussa da nishadantarwa tabbas akwai rudarwa littafin RUD'ANI Ku biyoni Dan Jin labarin teemah dollar da saurayinta dattijon aljani....da faruk bawan Allah a gefe shin ya RUD'ANI zai kasance sai kun tsundumma Dan ganin tsagwarom soyayya da wawta hade da wulakanci.....
DUHU....(sark'akiya) by meenaslimzy
meenaslimzy
  • WpView
    Reads 1,586
  • WpVote
    Votes 51
  • WpPart
    Parts 12
labarin soyayyar yarinya dake rayuwa a duniyar aljanu wadda hakan ya kaita ga auren aljan....
FANSA BIYU... by UMMUNABIL6036
UMMUNABIL6036
  • WpView
    Reads 616
  • WpVote
    Votes 65
  • WpPart
    Parts 21
Fansa biyu..kowa yana da burin ɗaukar fansa akan ɗan uwanshi wace fansa ce haka?..