FauziyyaMusa9's Reading List
35 stories
WATA DUNIYA! by PrincessAmrah
PrincessAmrah
  • WpView
    Reads 4,745
  • WpVote
    Votes 334
  • WpPart
    Parts 15
"Ina son ka Amaan. Na dauki alkawarin ci gaba da kula da kai duk rintsi duk wuya. Zan ba ka gata, zan kaunace ka fiye da yadda nake kaunar kaina, sai dai...!" Numfashi ta ja tana furzar da iska daga bakinta, "Sai dai a boye zan so ka, ba na so kowa ya san da zaman ka, kar ka rinka fitowa a kalle min kai, ina gudun kada idanuwa su yawata a kanka, bak'in idon da tsoro da kokarin ture abin da bai zama jinsi a gare shi ba. Ba na son abin da zai karce kyakkywan jikinka, balle ya had'a da zama silar kashe min kai!" Aafiyah 'yar shekara shida zuwa bakwai a duniya ke magana da wani matsakaicin bak'in kumurci, mai jajayen idanuwa, fatar jikinshi kalar k'asa. Macijin sai fasa kai yake, yana fitar da harshensa da mayar da shi, launin idanuwansa sun sauya zuwa jajaye, yana yi yana kad'a kanshi. Shin a wace duniya ce muke? Ina ne za ta kai mu? Ta yaya aka yi yarinya k'arama ke magana da maciji ba tare da tsoro ba? Tabbas kowa ka gani a duniya akwai dalilin wanzuwarsa akwai kuma manufar alakantuwa da zama sila na bayyanarsa. Sai dai silar da ke cikin tafiya WATA DUNIYAR kan iya shafe labaran da aka shekara sittin ana rubuta shi. Ku shigo ciki a yi tare da ku...kar ku bari labarin WATA DUNIYA ya wuce ku.
Naseeb  by Halimat_Sansa
Halimat_Sansa
  • WpView
    Reads 102,437
  • WpVote
    Votes 4,563
  • WpPart
    Parts 34
Dive into the intriguing story of two strangers from northern Nigeria, united in an arranged marriage, with unique love stories and heartbreaks, they're unaware of the unseen forces guiding their lives. Tied by destiny, explore their journey through culture and religion. Join us as we unravel the mystery, questioning whether their marriage will flourish amidst the enigmatic dance of fate. This story is full of romance, friendship, fate and trust. #2 truthfulness out of 831 stories #20 arewa out of 837 stories #677 romancestories out of 15.5k stories #4 hausastory out of 330 stories #109 newbie out of 11.1k stories Published 2021 updated 2024 Available on amazon https://a.co/d/8N88R2P
ALJANACE KISHIYATA by Hauwancyy44
Hauwancyy44
  • WpView
    Reads 77
  • WpVote
    Votes 4
  • WpPart
    Parts 1
ALJANACE KISHIYA TA! It's a very touching story that Aljana ( jinn ) married Raihan's husban, after she married her husband became jealous and tortured her full wickedness, jealousy and wisdom like them. Coming out Soon... Follow me and read my horror story ✍️✍️✍️.
RUHI DAYA (Completed✅) by HafsatRano
HafsatRano
  • WpView
    Reads 147,455
  • WpVote
    Votes 11,836
  • WpPart
    Parts 39
Just scroll down a bit, I'm sure you gonna like it. *Ruhi Daya*
RAYUWAR SAMHA 🍂 by ShatuRsk
ShatuRsk
  • WpView
    Reads 91
  • WpVote
    Votes 7
  • WpPart
    Parts 9
It all started with minor hatred and revenge then boom 💥it turns to sth huge Ta rasa duk wani masoyin ta dalilin shirme da ɗaukar fansa mara amfani shin zata samu farin ciki nan gaba ko that's how she'll continue living in agony
INBABU KE  by GidanHausaNovel
GidanHausaNovel
  • WpView
    Reads 2,231
  • WpVote
    Votes 47
  • WpPart
    Parts 4
A love and romantic story, playing a dangerous love
Soyayyar Makaho by Rabeylat
Rabeylat
  • WpView
    Reads 1,167
  • WpVote
    Votes 67
  • WpPart
    Parts 1
Soyayyace da Aka Ginata Ta Twitter na Tsawon Lokaci Batareda Suntaba Haduwa Ba. Ku biyoni Dan jin yadda labarin zai kasance.
ABINDA KA SHUKA by Fualni010
Fualni010
  • WpView
    Reads 52
  • WpVote
    Votes 0
  • WpPart
    Parts 1
ILLAR RUBUTUN BATSA
MAKIRIN NAMIJI by hafsan11
hafsan11
  • WpView
    Reads 4,915
  • WpVote
    Votes 193
  • WpPart
    Parts 1
Labarine daya kunshi yaudara, makirci etc.....
SIRRI NA by mmnuswanszaria
mmnuswanszaria
  • WpView
    Reads 473
  • WpVote
    Votes 4
  • WpPart
    Parts 1
SIRRI NA COMPLETE HAUSA NOVELS 📚 LABARIN WASU MASOYA NE WANDA SUKA TSICI KANSU DA SOYAYYAR JUNARSU HAKAN YASA...