Taƙaitattun labarai (short stories)
Labarin ya taɓo kowanni fanni na rayuwa...
kin karanta HANGEN DALA.....maza biyoni cikin littafin A RUBUCE TAKE kiji kaidin kishiya.
Labari ne daya kunshi soyayya da yanda taja akai AURE anma na SIRRI daga karshe sharri ya shigo ciki sanadiyyar kishi hartakai ga soyayyar da aka gina ta zama tarihi se rashin yarda ya jaza rabuwa ta har abada kafin daga baya gaskia tayi halinta yayin da rufaffiyar soyayya ta dawo aka kuma dinkewa aka zama daya.
Wannan labari labarine da ya taɓo rayuwar da mafi yawan mata ke fuskanta a wannan rayuwar, tare da rayuwar kishi na gidajen aurenmu, da nuna jarumtar mazan ƙwarai da ke aiki da hankali da ilimi wajen tafiyar da ragamar rayuwar aurensu. Magidanta da yawa basa son a haifa musu ƴaƴa mata, abin kuma zai baka mamaki...
A wani gari, da al'ummarsa basa hada jini da mutanen wajen garin, akwai wata yarinya da alkalamin kaddara yayi mata zane a garin da bata da kowa ciki kuwa har da masu jin yarenta! Garin da babu masu cin irin abincinta babu ma su kalar addininta balle kuma al'adar da ta ginu a kai! Ta fallasa wani sirri da aka dade da...