Select All
  • WATA SHARI'AH (COMPLETED✔️)
    52.8K 3.5K 32

    Zazzafar shari'a ce a cikinsa, wacce take kunshe da rikici da tashin hankali. Me ya sa rashin 'yancin kai ya yi yawa a wannan zamanin? Me ya sa talaka yake ba a bakin komai ba? Fyade, kisan kai tamkar kiyashi. Babu abin da littafin Wata Shari'a bai kunsa ba. Ku shigo daga ciki a yi tare da ku. Ku biyo Amrah a cikin la...

  • Kudan Zuma
    8 1 13

    Wannan littafi labarin wata yarinya ne akan wata yarinya mai suna Muraydah, wacce ta bijirewa umarnin iyayen ta akan auren saurayin da iyayen basu da tarbiyarsa ba, ita kuma ta nace har takai baban ta ya cire yayi furucin cire hannu a kanta, Wanda daga karshe yasa duniya tayi mata atishawar tsaki.

    Mature
  • ILHAAM
    124 18 9

    ILHAAM marainiyar yarinyace wacce ta tashi cikin wahala da uk'ubar kishiyar uwa,