AuntiMamee
- Reads 4,891
- Votes 75
- Parts 39
labarine da ke tafeda ɓoyayyan al'amari, da fari lamarin da tausayi ya fara,saiya rikiɗe ya zama wani babban al'amari dake buƙatar ɗaukar fansa ko ƙiyayya , daga ƙarshe, wata daɗaɗɗiyar ɓoyayyar soyayya ta tono kanta da kanta, sakamakon wani ɓoyayyan al'amari daya bayyana gaf da yankewar numfashin wata halitta