Faouzy
11 stories
ƳAN HARKA by ayshajb
ayshajb
  • WpView
    Reads 190,889
  • WpVote
    Votes 1,711
  • WpPart
    Parts 36
,Kamar koda yaushe tana tsaye jikin windo hannunta ɗaya yana riƙe da labulen windon, yayinda ɗaya hannunta yake ɗaure bisa ƙan mararta sai shafa cikin jikinta take a hankali tana lumshe ldo jiki a matukar sanyaye ta sauke labulen tare da zamewa kasa tayi zaman ƴan bori, "yaushe zan ganka har sai yaushe zaku waiwayeni na gaji bana jin daɗi wayyo rayuwa bazan taɓa yafewa duk ...."
SANA'A TA CE! by ayshajb
ayshajb
  • WpView
    Reads 16,784
  • WpVote
    Votes 127
  • WpPart
    Parts 11
Labarine me cike da Nisha d'antarwa fad'akarwa, a cikinsa Akwai darasi sosai labarin sarkakiyar Soyayya me cike da Tafiyar Kaddara!...
Rubutacciyar Ƙaddara by ayshajb
ayshajb
  • WpView
    Reads 126,186
  • WpVote
    Votes 761
  • WpPart
    Parts 24
Rashin kula da bamu samu daga iyayenmu ba , shi ya taka muhimmiyar rawa gurin gurbata Rayuwar mu. musammanma ni dana taso a hannun Matar Uba, da'ace na samu kula a gurin Ubana wlh da ban d'auki dala ba gammu ba, Banshiga rayuwar kawayena dan na gurb'ata su ba!, hasali ma su suka bibiye ni ganin yanda nake fantamawa yasasu Kwad'ayin Rayuwar da nake ,duk da iyayensu , sun raba Amintar dake tsakanin mu Nayi kokarin barinsu sai dai Shakuwa tun na yarinta ya kasa bari muyi nesa da Juna, duk da na guje musu bisa i'rin gurbatacciyarr rayuwar da nake amma Haka sukayi fatali da shawarata. bakai kake zabarwa kanka Kaddara ba, Haka zalika bakai kake zanawa kanka, Rayuwar da zakayi ba, Kaddara i'ta ke zab'arka rayuwa kuwa i'ta ke juyaka yanda taso, Amma Allah na dubi da Halinka ne. tabbas rayuwar mu Rubutacciyar Kaddara ce , abin dubawane Dan Allah ku d'auki darasin cikin labarin akwai fad'akarwa sosai a cikinsa...
BAN FARGA BA.. by ayshajb
ayshajb
  • WpView
    Reads 160,180
  • WpVote
    Votes 1,487
  • WpPart
    Parts 22
Hattara dai iyaye masu barin ƴaƴa kuna tafiya aiki maiyasa wasu matan suka fi bawa aikinsu muhimmanci fiye da iyalansu read This novel labarine wadda ya faru a gaske ba kage bane, labarine mai tsuma zuciyar mai karatu da sauraro .....
+11 more
ƁANGARE BIYU Yan luwaɗi Yan lesbian by ayshajb
ayshajb
  • WpView
    Reads 322,865
  • WpVote
    Votes 2,835
  • WpPart
    Parts 44
labari mai tsuma zuciya da kashe gangan jiki labari mai ciƙe da sarkakiya cin amana butulci tare da son zuciya...
MIJIN BAABATA by ayshajb
ayshajb
  • WpView
    Reads 68,234
  • WpVote
    Votes 629
  • WpPart
    Parts 28
illar Auren mace 'Yar Boko, shakuwa wacce ta rikiɗe ta juya zuwa soyayya me Karfi tsakanin Uba da Ƴar sa, Yallaɓai Usman da Ameerah
SIRRIN ƊAUKAKA by ayshajb
ayshajb
  • WpView
    Reads 31,776
  • WpVote
    Votes 1,198
  • WpPart
    Parts 38
Labarine me ciƙe da ma'anoni a cikinsa akwai faɗakarwa ilmantarwa nishaɗantarwa basena ja da tsayi ba kusan rubutuna sede wannan salon daban yake da sauran ina fatan zakuci gaba da bina..
AYSHA'S ROOM'S (Fagen Nishaɗi da Holewa) by ayshajb
ayshajb
  • WpView
    Reads 150,815
  • WpVote
    Votes 362
  • WpPart
    Parts 20
Ku kasance da Fagen Nishaɗi domin samun Ƙayatattun labarai Na shagalii...
AMNOOR 💋 by ayshajb
ayshajb
  • WpView
    Reads 22,449
  • WpVote
    Votes 179
  • WpPart
    Parts 17
Amnoor Labarin soyayyar Noor da Alh. Aminu labarin me cike da sarƙaƙiya tare da rikici da surƙullen kishiya Nuriyya da Ƙanwarta Fiddoh sun yi tarayya kan Son abu ɗaya ba tare da sun sani ba, Fiddoh ce ta fara ganinsa wadda farat ɗaya ta ji ya zauna a zuciyarta sai aka yi rashin da ce ashe mijin Yayarta ce bata sani ba....
WA ZAN KARE..? by ayshajb
ayshajb
  • WpView
    Reads 625
  • WpVote
    Votes 13
  • WpPart
    Parts 1
Hmm! Ridwan Kenan bana jin zan yi tsawon rayuwa irin na sauran mutane, Na san mahaifina nasan waye Dad ɗina kana tunani zai kyale ni na sha ruwa ne? ko ɗaya, Na san zai fito tabbas! Ina Son ka! Soyayya mai tsanani. Ka man ta da duk wasu halayya da na nuna maka a baya, forget about that Hubby Ka sani a ran ka, Ka tuna akwai Ni'imatullah ka tuna cewa Habibty ta so ka, Sweety ta ƙauna ce ka, ga ƙawata nan nasan zata kula da kai domin ita ce mace ta farko data fara ƙaunar ka. I'm sorry to say Bey...