Select All
  • ƳAN HARKA
    177K 1.6K 36

    ,Kamar koda yaushe tana tsaye jikin windo hannunta ɗaya yana riƙe da labulen windon, yayinda ɗaya hannunta yake ɗaure bisa ƙan mararta sai shafa cikin jikinta take a hankali tana lumshe ldo jiki a matukar sanyaye ta sauke labulen tare da zamewa kasa tayi zaman ƴan bori, "yaushe zan ganka har sai yaushe zaku waiwayeni...

  • SANA'A TA CE!
    13.1K 126 11

    Labarine me cike da Nisha d'antarwa fad'akarwa, a cikinsa Akwai darasi sosai labarin sarkakiyar Soyayya me cike da Tafiyar Kaddara!...

  • Rubutacciyar Ƙaddara
    88.4K 723 24

    Rashin kula da bamu samu daga iyayenmu ba , shi ya taka muhimmiyar rawa gurin gurbata Rayuwar mu. musammanma ni dana taso a hannun Matar Uba, da'ace na samu kula a gurin Ubana wlh da ban d'auki dala ba gammu ba, Banshiga rayuwar kawayena dan na gurb'ata su ba!, hasali ma su suka bibiye ni ganin yanda nake fantamawa...

  • BAN FARGA BA..
    146K 1.4K 22

    Hattara dai iyaye masu barin ƴaƴa kuna tafiya aiki maiyasa wasu matan suka fi bawa aikinsu muhimmanci fiye da iyalansu read This novel labarine wadda ya faru a gaske ba kage bane, labarine mai tsuma zuciyar mai karatu da sauraro .....

  • ƁANGARE BIYU Yan luwaɗi Yan lesbian
    305K 2.8K 44

    labari mai tsuma zuciya da kashe gangan jiki labari mai ciƙe da sarkakiya cin amana butulci tare da son zuciya...

  • MIJIN BAABATA
    54.3K 600 28

    illar Auren mace 'Yar Boko, shakuwa wacce ta rikiɗe ta juya zuwa soyayya me Karfi tsakanin Uba da Ƴar sa, Yallaɓai Usman da Ameerah

  • SIRRIN ƊAUKAKA
    29.4K 1.1K 38

    Labarine me ciƙe da ma'anoni a cikinsa akwai faɗakarwa ilmantarwa nishaɗantarwa basena ja da tsayi ba kusan rubutuna sede wannan salon daban yake da sauran ina fatan zakuci gaba da bina..

  • AYSHA'S ROOM'S (Fagen Nishaɗi da Holewa)
    79.4K 302 20

    Ku kasance da Fagen Nishaɗi domin samun Ƙayatattun labarai Na shagalii...

  • AMNOOR 💋
    17.5K 163 17

    Amnoor Labarin soyayyar Noor da Alh. Aminu labarin me cike da sarƙaƙiya tare da rikici da surƙullen kishiya Nuriyya da Ƙanwarta Fiddoh sun yi tarayya kan Son abu ɗaya ba tare da sun sani ba, Fiddoh ce ta fara ganinsa wadda farat ɗaya ta ji ya zauna a zuciyarta sai aka yi rashin da ce ashe mijin Yayarta ce bata sani ba...

  • WA ZAN KARE..?
    506 13 1

    Hmm! Ridwan Kenan bana jin zan yi tsawon rayuwa irin na sauran mutane, Na san mahaifina nasan waye Dad ɗina kana tunani zai kyale ni na sha ruwa ne? ko ɗaya, Na san zai fito tabbas! Ina Son ka! Soyayya mai tsanani. Ka man ta da duk wasu halayya da na nuna maka a baya, forget about that Hubby Ka sani a ran ka, Ka tuna...

  • HAJIYA GWALE...
    295K 1.5K 23

    Hajiyoyi masu baje hajarsu, Ni shaɗi holewa jin daɗin rayuwa tsuma zuciya da gangan jikin me karatu duk yana cikin Hajiya gwale.... ku ni shaɗan tu...