ABDULMAJID ( THE SERVANT OF MAJESTY/ GLORIOUS)
Labari ne akan matsahin saurayin da yaje bautar kasa cikin rashin sani ya fad'a soyayyar bafulatanar rugga, wacce ta kasance 'yar uwarsa ta jini ba tare da sun sani ba..... Akwai tsantsar soyayyar gaske, sadaukarwa, maida al'amari gurin ubangiji, kiyayyar uwar miji zuwa ga surukarta(matar d'anta) banbamcin launin fata...