Select All
  • KURKUKUN ƘADDARA
    2.1K 24 1

    Story Of ANGEL the Amazing warrior, Labari mai matuƙar ban aljabi da ruɗarwa, Haɗe da sarƙaƙiya, Gidan Kurkukun ƙaddara Gida ne Da ake Kai ƙananun Yara amatsayin Prisoners babu shige babu fuce, babu addini, Abinci sau ɗaya arana, Angel ta kasance ɗaya daga Cikin Yaran da aka sadaukar zuwa ga kurkukun ƙaddara........