Diwars
3 stories
NAJWA Complete ✔ by MSIndabawa
MSIndabawa
  • WpView
    Reads 78,025
  • WpVote
    Votes 4,901
  • WpPart
    Parts 81
Najib yaron littafin bai dda buri da aaddu'a sai ta Allah yaya bashi mace ta gari mai ilimi Sumaiyya Yarinya ce yar karya wacce ba abinda ta iya sai kazanta ga kawayen banza Najwa yarinya ce mai hankali nutuswa ilimi ga kyau, Allah ya bata ilimi, Sumaiyya da Najwa yan uwa ne dan Najwa kamar uwace ga Sumaiyya. Najib ya kara haduwa da Najwa a lokacin daa aka tsaaida shi a titi dan bada hannu, wanda daga lokacin yake fara so ta ya neme ta bai banta ga har da ciwon son tta. Ashe Najwa yar Kanin Abban sa ce wanda suke yar wa dda kani. Shin ya kuke gagani da aure tsakanin Najwa da Najib saboda alakar su da Sumaiyya sannan kuma yan uwan Maman Najwa zasu yadda da aure. Ya zama kuke tunanin zai kasance duk mu a hahadu a cikin Najwa anan zamu samo amsoshin mu.
Sarkakiya by Bintabusaddiq
Bintabusaddiq
  • WpView
    Reads 62,471
  • WpVote
    Votes 2,083
  • WpPart
    Parts 111
Labarin tsantsar soyayya me cike da sarkakiya ce ta kullu a tsakanin su. Ummulkhair ta zamo Allura cikin ruwa wanda me rabo ne ze dauka. Shin wa zata zaba a cikin su? Boyayyen masoyi Abdulkareem wanda yayi dakon soyayyar ta na tsahon lokaci ko kuma mahaukacin masoyi umar da yake son yi mata fin karfi?
SAWUN GIWA...!🐘 by Hafnancy01
Hafnancy01
  • WpView
    Reads 7,573
  • WpVote
    Votes 98
  • WpPart
    Parts 18
"Dallah gafara can malama, har ke kin isa ki mana abunda Allah bai mana shi ba? Akanki ne aka Fara irin hakan? Ko kuwa akanki ne za'a daina? Sai wani ciccika bak'in banza kike awurin kamar zaki iya tabuka abun kirki idan har mukayo gaba da gabanta, Ke kin sani sarai ba yabon kai ba ammh wallahi tsab zan tumurmusheki anan wurin kuma in zauna lfy lau agidan Mijina, Kuma ki saurareni dak'yau, halinki ne ya jaza miki wannan cin amanar, Ke kowacce mace tana mafarkin samun miji kamar naki ammh ke Allah ya baki salihin mutum mai tsoron Allah, Sai ke kuma kikai amfani da hakan kina muzguna masa? Bashi da iko da gidansa sai yadda kikai? Babu wata muryar da yake tsoro da shakka face naki? To wallahi ki sani da'ace ayau bani da aure ne to Kinji nace Allah mijinki zan aura, zan shawo kansa kuma dole ya saurareni don kowacce mace da salon nata kissar, balle ma idan yaga ina masa abunda ke baki masa shi, kin san Zuciya nason mai faranta mata, ke mahaukaci kankat kenan yana kaunar mai faranta masa balle mai hankali, Hajiya Sa'a kiyi kuka da kanki ba dani ba don iya allonki ne yaja miki Faruwar hakan." Kuka sosai Hajiya Sa'a ke rerawa don ta kasa Furta komai kuma, Hajiya Aisha ta gama kashe mata jiki, Kama baki Hajiya Aishar tayi tana Fadin"Ai baki ma soma kukan ba, nan gaba kadan zakiyi wanda yafi wannan, kuma ki saurareni dak'yau, ga 'yata nan amana, Ku Zauna lfy ke da ita don wallahi kika sake naji ance ko ciwon kai kin sakata Allah saina lahira ya fiki jindadi, don kwarai zan cire kunyar Surukuta da amintar dake tsakaninmu musa wando kafa daya dani dake, Sabida haka ki kiyaye sannan Kuma akyalesu su sha amarcinsu Cikin kwanciyar hankali, don wallahi Hajiya Sa'a tashin hankalinsu kema tashin hankalinki, Tun wuri ki iya takunki don karki ce ban fada miki ba, Suhaila ita kadai ce 'yar da Allah ya bani sabida haka zan iya yin komai akanta, Ki huta lfy."