Select All
  • AUREN SIRRI COMPLETE
    1.3M 37.6K 103

    Matar shi ce ta farko bata san haihuwa, idan ta samu ciki sai ta zubar, as ending yake yin auren sirri da mai aikin gidan

    Completed  
  • KAI NE JARUMI
    1.1K 105 33

    Talauci da arziqi dika na Allah ne..Amma Mai hankali me kad'ai yake Gane hakan...Tsakanin Rasheedah da Sakeenah akwai Wani al'amari Babba da yake buqatar hankulan ku makaranta...ku biyo HAERMEEBRAERH Dan Jin mene ne wannan al'amarin.....

  • A GARIN MU
    1.6K 273 66

    A kowanne gari akwai al'adun su, dabi'un su, addinan su, da kuma halayen yau da kullum da suke fuskanta.... Ku biyo ni ku sha labarin wannan gari dan jin me ke faruwa a cikin shi na hargitsi da tashin hankali......

  • MAHWISH
    3.5K 327 72

    Qiyayya mai zafi ta juye zuwa zazzafar soyayyar da tai sanadin sanya Mahwish jure duk wata musibar rayuwa akan soyayyar ta........

  • PAPI NE!
    14.2K 929 40

    labari mai cike da cakwakiya, soyaayya mai zafi hadi da zanan kaddara. yaro dan shekara goma sha biyar ya tsinci jaririya sabuwar haihuwa...

  • UWARGIDAN BAHAUSHE
    68.2K 11K 66

    A story of Safiyya and Usman

    Completed  
  • ZAZZAFAN KISHI {Sabon Salo}
    10.4K 982 78

    Zazzafan kishi is a story about love and jealous

  • BA SON TA NAKE BA | ✔
    337K 25.9K 49

    "BA SONTA NAKE BA" Shin dagaske ba sonta yake ba? Shin ita din son shi take??

    Completed  
  • 🤍 INA ZAN GANTA..?🤍
    46K 3.9K 94

    An Interesting Love story

    Completed  
  • WADATA
    112K 12.5K 40

    The story of A'isha and Suleiman, the fated lovers who were born be each others company! Hausawa sunce mahakurci mawadaci ne tabbas Maganar take duk Wanda Yayi hakuri bazai Taba tabewa ba, labarin A'isha da Suleiman masoyan gaske Wanda kaddara ta dangi ta rabasu! Yaya labarin zai kasance? Meye zai raba masoyan nan. ...

    Completed  
  • JIRWAYE✔
    200K 21.4K 69

    Khalifa Al-Haydar sunan da yake yawo a gari, sunan matashin mai kudin da dubban mutane zasu yi komai dan su ga fuskar shi. Layla the sensational lady, idan har akwai aji a karuwanci Layla ta fara bude shi. Labarin su ba kaman labari bane nayau da kullum, ba ko da yaushe kake yanke hukunci akan kaddarar mutane ba. JI...

    Completed