KhadijaSaminu6's Reading List
3 stories
JINNUL KAMIL (A True Life Story Of Alisha) by Milhaat
Milhaat
  • WpView
    Reads 1,698
  • WpVote
    Votes 112
  • WpPart
    Parts 18
JINNUL KAMIL Labari ne da ya faru a zahiri, kuma ya kunshi abubuwan dake faruwa yau da kullum tsakanin mutum da Aljan. labarin yana cike da abin tausayi, mugunta da zamantakewar iyali, harda sakaci irin na iyaye musamman Mata.Koda wasa ba'ayi labarin don cin don cin zarafin wani, ko wata ba illa don mutane mu d'auki darasi sannan mu sani cewa babu abinda aljani baya yi idan labarin yazo d'aya da labarin ki/ka to arashi aka yi. zahiri, kuma ya kunshi abubuwan dake faruwa yau da kullum tsakanin mutum da Aljan. labarin yana cike da abin tausayi, mugunta da zamantakewar iyali, harda sakaci irin na iyaye musamman Mata.
ZUNUBINA AJALINA! by KhadijaSaminu6
KhadijaSaminu6
  • WpView
    Reads 500
  • WpVote
    Votes 42
  • WpPart
    Parts 21
*" Na ji ana faɗin Mutuwa hutu ce gurin Mumini,tabbas ina son Mutuwa so na haƙiƙa! Amma kuma ina tsoronta fiye da komai ciki da waje na.Ina son Mutuwa saboda na ƴantu daga azabtuwar ruhi wadda ba ta yankewa tsakanin dare ko rana,ina kuma tsoron Mutuwa ne saboda ni da kaina banwa kaina shaidar zama cikin Muminai ba! Ban jin Allah zai dubeni da idon rahamarsa saboda tarin ZUNUBI NA da yawanshi ya fi kumfar koguna iya sanin mai karatu,na tuba daga laifuka na! Haka kuma na kasa barin laifukana ina gudunsu suna sake kusanta ta...Tabbas sai na Mutu,lallai kuma ina son Rayuwa,ga tururin ZUNUBI NA yamin ƙunar da zata zama AJALI NA! Ina mafita?"*