Duk kyan namiji (Hausa love story)
BestHausaNovels_
- Leituras 11,139
- Votos 555
- Capítulos 34
Lubna da Nafy 'yan uwane da suka
banbanta a halayya. Hudu Carpenter ya
shigo rayuwarsu a lokaci mabanbanta
kuma kowacce da irin tarbar data masa.
Yayinda Nafisah ke ganin Hudu a
matsayin baki, guntu, mai faffadan hanci.
Ita Lubna abinda ya motsa zuciyanta akan
Hudu ya fi gaban kyau ki rashin kyansa.
Ku biyo ni ku sha labari.
Please don't forget to follow me.