FARRAH
A Dumb lady that face lot of hurdles in life later found her only one
What happens when promises are made? Will the heart quiver? What about faith? Stay tune as I bring you the entrick and suspense that comes with this novel. This novel will make you stay glued to your screen❤️
This story is about strong love that is way beyond DISASTROUS. this story is about a Maiduguri girl and a yoruba kingdom, The Oba of lagos and the prince.
Wanan labari ne akan jarabawan ubangiji, yanason wata baiwar Allah mai suna Aisha ranan bikinsu ta mutu, bayan wani lokaci mai tsawo saiya hadu damai kama da ita amma akwai wata gagarumar ukuba atattare da hakan kubiyoni danjin wanan labari mai dadi.
Labarine kan matsalolin da ake samu agidajen aure daga bangaren Matan dakuma Mazan. Series ne dazan dinga kawo muku duk ranan ASABAR DA LAHADI
a love story about a young gurl who was be rayed by her fist love,they finally departed this story contdins love,betrayal,caring,family dramar betwen dad and children hope u had like the story
labari ne a kan marainiya wadda mijinta ya gudu ya barta da ciki, har tsawan shekaru goma sha biyar da en doriya... keep following me.
murdaddan hali ne dashi,ba bu wanda yasan me yske ciki,mutum ne shi me miskilanci da tsantseni yana San wata yarinya bata ma San ya na yi ba.tana son shi ya na san ta saidai mahaifiyar shi bata san ta.cakwakiyar cikin gida.
ya na son ta,tana son shi,yana son ta bata son shi hasalima bata san yana son nata ba,sun yi aure suna tsaka da amarcin su mutuwa tayi musu gaggawa,aka aura mata shi bayan ta haifi dan cikin ta ,so,shakuwa,sabo,yarda,abota ta shiga tsakanin su , ta haifi yan biyu da shi ,kwatsam tsohon mijin ta kuma wan mijin ta ya d...
Ba na son ka nima,ba ka so ni a yadda nake ba sai san da na canja? na zama irin ku? toh ina so ka sani sai ka sake ni nima ina da wanda na ke so kuma ya ke so na ....... wata iriyar tsawa ya da ka mata idan ki ka kuma cewa kina son wani sai ran ki ya baci bazan sake ki din ba sai dai ki mutu amma ni da ke mutu ka raba...