SahabikakaleSahabi's Reading List
6 stories
SAHLA a Paris (Hausa novel) by BestHausaNovels_
BestHausaNovels_
  • WpView
    Reads 11,388
  • WpVote
    Votes 264
  • WpPart
    Parts 16
Rashin ƙarfin mazaƙuta matsala ne babba da zata iya hana namijin daya doshi shekara 40 yin aure. Sai dai a ɓangaren FKay Ubandoma bai taɓa tunanin samun sauƙinsa yana tare da yarinyar da ya girme mata da shekaru ɗai-ɗai har 18 ba. SAHLA dai ta shirya tsaf dan zuwa Paris. kuma ko ana ha- maza, ha- mata sai ta je. Sai dai bata da masaniya akan irin ƙaddarar da ta ke jiranta a PARIS gari me ɗimbin tarihi. Ku biyo Sahla a Paris domin ku sha labari... ©Azizathamza2022
ZAYN MALIK..♡ by Mai_Dambu
Mai_Dambu
  • WpView
    Reads 7,498
  • WpVote
    Votes 683
  • WpPart
    Parts 19
I like the term 'misunderstood.' But I am a bit of a bad boy.
❣️QALBINA ❣️ (KECE ZAKI FIDDA NI)  by Aysha_sona
Aysha_sona
  • WpView
    Reads 234,175
  • WpVote
    Votes 9,814
  • WpPart
    Parts 112
Hassan Sooraj Marafa yana da'ya daga cikin hamshakan masu kud'in Lagos. One of the seven billionaire elites dake ruling garin Lagos. Sune ake kira da Asiwaju's of Lagos. Babu wanda ya isa yaja dasu. "Kinfi karfin million d'ari Hibba, ki zauna kiyi nazari akai. Million d'ari, shekara biyar, and your brother is free. It's a contract." Waenan sune kalaman da kyakyawan billionaire Hassan Sooraj ya ra'da mun a kunne. Mutumin dake sa zuciyata hargitsi a duk sanda na daura idanuna akansa. Ina so na kalli cikin kwayar idanunsa nace masa a'a amma taya zan fara? kanina yaci masa bashin naira million da'ya da'ya har d'ari. Bashin dana san har duniya ta na'de bazamu ta'ba iya biya ba saboda mu talakawa ne gaba da baya, ina zamu samu waenan makudan kudi mu biyashi? Abunda yafi daure mun kai yafi bani takaici shine yanda zuciyata kulum take dalmiya cikin kogin sonsa, mutumin da bai daukeni a bakin komai ba sai abar wasarsa. Sunana Hibba Abdullahi, shekarata ashirin da biyu a duniya, ni yar Biu ce, Babur gaba da bayanta, banida kowa banida komai sai kanina, gatanmun shine Allah. Shi kadaine zai iya fiddani daga tarkon wanan kyakyawan attajirin, mai dara daran idanu masu mugun firgitar mun da zuciya. Wanan shine labarin mu.
Sarkakiya by Bintabusaddiq
Bintabusaddiq
  • WpView
    Reads 76,714
  • WpVote
    Votes 2,141
  • WpPart
    Parts 111
Labarin tsantsar soyayya me cike da sarkakiya ce ta kullu a tsakanin su. Ummulkhair ta zamo Allura cikin ruwa wanda me rabo ne ze dauka. Shin wa zata zaba a cikin su? Boyayyen masoyi Abdulkareem wanda yayi dakon soyayyar ta na tsahon lokaci ko kuma mahaukacin masoyi umar da yake son yi mata fin karfi?
BIBIYATA YAKEYI ( WAYE SHI?) by zeeyybawa
zeeyybawa
  • WpView
    Reads 5,928
  • WpVote
    Votes 196
  • WpPart
    Parts 16
BIBIYARTA YAKEYI WAYE SHI? A'ina yake? Meyasa yake Bibiyarta?
KOWA YA GA ZABUWA... by Gureenjo6763
Gureenjo6763
  • WpView
    Reads 55,819
  • WpVote
    Votes 2,143
  • WpPart
    Parts 47
Rayuwa wani abu ne da kan zo mana da kalubale iri iri, wani muna iya fin karfinshi da taimakon Allah wani ko sede mu zubawa sarautar Allah idanu zuwa sadda ze kawo mana karshen shi walau Mutuwa walau sakamako na farin ciki. HIDAYAT yarinya me ƙarancin shekaru marainiya gaba da baya, bata da kowa bata san kowa ba, ta taso cikin kangin rayuwar marikiya an aura mata mafi zaluncin miji cikin maza a rashin sani, wadda ya kasance ɗa ga marikiyarta Kaddarar ƴaƴa ta Haɗa ba tare da wannan azzalumin miji yayi maraba da su ba, ya rayuwa zata zame mata? Ta ina zata iya Kula da kanta da kuma yaranta? Cin su shan su, suruturarsu? Anya zata iya tsallake wannan jarabawar kuwa? Anya ba zata gaza a hanya ta fawallawa Allah lamuranta ta zubawa sarautar shi idanu ba? Shin da dangin miji zata ji ko da Shi karan kanshi mijin ko kuwa da baƙar rayuwa da take ciki? Shin zata iya tsira daga wannan taskar na Tsaka mai Wuya? Duk ku biyo ni cikin wannan littafi na KOWA YA GA ZABUWA... Na muku Alkawari ba Zaku taɓa yin nadama ba, Alqalamina a feke yake don Nishad'antar daku, fad'akantar daku da kuma ilmantar daku duk a cikin wannan littafi.. karku bari a baku labari.