Rukkss's Reading List
14 stories
Maktoub by Miryamaah
Miryamaah
  • WpView
    Reads 60,980
  • WpVote
    Votes 5,572
  • WpPart
    Parts 37
"Babu wanda ya ke tsallake kaddararsa a rayuwa Adda. Duk abunda kika ga ya faru dake to Allah ya riga ya rubuta tun kafin kizo duniyan nan. Hakuri zakiyi sai kuma kiyi Addu'a Allah ya baki ikon cin wannan jarabawar. Amma wannan al'amari rubutacce ne" . . Tunda take bata taba zaton haka zai kasance da ita a rayuwa ba. Wai abunda take jin labari a wajen mutane kuma take karantawa shine yake shirin faruwa da ita? . . . . A karo na biyu da zuciyarshi ta sake karyewa a sanadin so, baya tunanin kuma zai kara budeta da wannan niyyar. Sai dai me? . . Ku biyoni dan jin labarin Fareeha, da abubuwan da rayuwarta ta kunsa. .
GUMIN HALAK by BatulMamman17
BatulMamman17
  • WpView
    Reads 31,456
  • WpVote
    Votes 2,101
  • WpPart
    Parts 5
Talauci, kuncin rayuwa, danne hakki da rashin kyautata rayuwar na kasa yana daga cikin silar lalacewar al'umma a wannan zamani.
AL'ADUN WASU (Complete) by BatulMamman17
BatulMamman17
  • WpView
    Reads 225,506
  • WpVote
    Votes 16,168
  • WpPart
    Parts 45
Bahaushen mutum yana da kyawawan dabi'u wadanda addinin Musulunci da al'adunmu su ka koyar damu. Sai dai zamani yazo da wani salo, mun wayi gari bamu da abin koyi da tinkaho sai AL'ADUN WASU. Shin hakan hanya ce mai bullewa???
ABINDA AKE GUDU (Completed) by BatulMamman17
BatulMamman17
  • WpView
    Reads 328,924
  • WpVote
    Votes 20,996
  • WpPart
    Parts 61
Labarin Asmau....labarin ABINDA AKE GUDU.
GOBE DA LABARI (Paid) by BatulMamman17
BatulMamman17
  • WpView
    Reads 1,559
  • WpVote
    Votes 86
  • WpPart
    Parts 1
HUMANITY above all.
KASHE FITILA by BatulMamman17
BatulMamman17
  • WpView
    Reads 250,901
  • WpVote
    Votes 18,432
  • WpPart
    Parts 53
Iyaye musamman mata sukan sadaukar da dukkan farincikinsu domin kyautata rayuwar 'ya'yansu. Haka ce ta faru ga Maamu har zuwa lokacin da Allah Ya azurta mata tilon danta Awaisu. A daidai lokacin da take tunanin kyautatawa wadanda suka wahalta musu a baya sai Gimbiya matar dan nata ta murda kambun da ko iyayenta basu santa dashi ba.... Ga uwa, ga da sannan ga suruka.
UWA UWACE... by BatulMamman17
BatulMamman17
  • WpView
    Reads 291,794
  • WpVote
    Votes 32,033
  • WpPart
    Parts 49
Uwa uwace... ku biyoni ku sha labari.
KU DUBE MU by BatulMamman17
BatulMamman17
  • WpView
    Reads 17,743
  • WpVote
    Votes 782
  • WpPart
    Parts 2
Sojoji sun zame mana wannan babban jigo a rayuwa. Sune suke sadaukar da duk wani farincikinsu ciki kuwa harda iyali da jindadin rayuwa domin tsaron lafiyarmu....shin wace gudunmawa al'umma take bawa wadannan jarumai da iyalansu???
RAYUWA DA GIƁI by BatulMamman17
BatulMamman17
  • WpView
    Reads 112,801
  • WpVote
    Votes 8,409
  • WpPart
    Parts 41
Rashi ba shi kaɗai yake samar da giɓi a rayuwa ba. Wani yana doron ƙasa amma dalilai kan sa wanzuwarsa ta kasa amfanar da makusantansa. Me zai faru da rayuwar ƴaƴan da su ka zaɓi zama da giɓi a gurbin da mai cike shi yake da rai da lafiya? RAYUWA DA GIƁI...
FARAR WUTA by Sumayyahtakori1988
Sumayyahtakori1988
  • WpView
    Reads 318
  • WpVote
    Votes 11
  • WpPart
    Parts 1
Littafin Aisha Shafiii marubuciyar ZANEN DUTSE, WAYE SHI, BAYAN NA MUTU DA KOMAI NISAN DARE *FARAR WUTA!* _A lokacin da abinda kake tsoro yake tare da kai...!_ Labari ne akan Mutunci, karamci, tausayi, kyautatawa da kuma wata irin lumsashshiyar soyayyar da zata nutsar da kai cikin duniyarsu, kaji baka son barin ta, ka shiga nutsewa kamar yadda suka daɗe suna nutsewa cikin ramin da basu san dashi ba, ka shagala da kallon FARAR WUTAR da ta juye tunaninsu, ta wanke kwakwalwar su har kowa a duniyarsu ya manta cewar wuta, WUTA ce! Duk kuwa irin FARINTA . *Assalamu alaikum* Fatan na same ku lafiya, nayi shiru kwana biyu na sani, kuma na sani duk irin bayanan da zanyi su kare ni, ba zan tsallake fadin kalmar 'Kuyi Hakuri' ba. Kuyi hakuri cewa ba zan iya kawo muku Labarin DARAJAR SU kamar yadda nayi alkawari a kwanan ba... Sai dai mu tafi ga wanda nake tunanin zuciyoyinku zasu fi karɓarsa a halin yanzu. FARAR WUTA. A watannin baya na samu matsala da account ɗina na wattpad ta yadda duk da dukkan kokarina ya zama ba zan iya dawo dashi ba, don haka dole na buɗe sabo da sunan... *Aysha_Mahmoud Ta wannan account ɗin zan dinga ɗora sabon update duk lokacin da na sami dama wanda zan kokarta insha Allah. Amma wadanda basa wattpad zasu dinga samun update ne bayan kwana daya da posting, ma'ana sai washegarin ranar da na saka a wattpad sannan zan kawo shi whatapp. Nagode da fahimtarku, Nogode da yabawar, Sannan nagode ma da tafiyar su Jidda bata sa kun manta dani ba. Jazakallah Khairan. FARAR WUTA ZAI FARA ZUWA MUKU DAGA RANAR LARABA 30/6/2021 INSHA ALLAH. INSHA ALLAH. #Aysha Shafi'ee. #FikraWriters #FararWuta.