Halimah_Nys
- Reads 2,523
- Votes 55
- Parts 2
sunayen littafi masu dadi dasuka burgeni kila au burge ku wasu zan sa sunnan writers din in ban manta ba karku manta kuyi following account dina Ina rubuta littafi lokaci lokaci kila su muku dadi. karku manta kuyi comment ku fadamin in kun karanta wanda zan rubuta Kuma sun muku dadi, ko kuyi min suggesting wasu Nima in na samu lokaci in karanta gaskiya de ni ban cika karatun littafi ba se ta kama so de basu da yawa wanda na karanta Kuma sukai dadi ko suka bada ma'ana. sannan list din bawai daga wanda yafi dadi bane kawai wanda yazo min kuma na tuna ne. nagode pls vote, comment and follow my account tnx once again.