SURAYYAHMS
- Reads 7,916
- Votes 344
- Parts 58
Soyayya ta rikice tsakanin zuciyoyi uku, wacce take ƙauna ba a sonta, wanda yake so ba a kallonsa, lamari mai rike da sirrin da zai iya karya zumunci gaba ɗaya. A cikin wannan ruɗanin, Ayaanah,yarinya daga ƙauyen da aka tsane ta saboda haihuwarta ta shiga birni, inda ƙaddara za ta dunƙule mata soyayya, sirri, da auren da ba kowa ya san da shi ba. Wannan ba kawai labarin ƙauna ba ne, labarine na yadda ƙaddara ke iya jefa rai tsakanin ƙauna da ƙasƙanci.
#Ibaad
#Ayaana
#zainab arifah
#comeback series of surayyams.