T
2 histoires
CUTARWA! par Ayshercool7724
Ayshercool7724
  • WpView
    LECTURES 65,574
  • WpVote
    Votes 2,584
  • WpPart
    Chapitres 50
Kowane ɗan Adam, ɗauke yake da littafi, mai tarun shafukan ƙaddara, idan ka karanta fejin yau, sai ka buɗe na gobe zaka san me yake ɗauke da shi. Sai dai ummi na iya cewa, tun da ta buɗi ido, ba ta taɓa cin karo da shafin da buɗe shi yayi mata daɗi ba, sarƙar ƙaddara ke ta janta daga wannan tarago zuwa wancan ko menene dalili?...
ABINDA AKE GUDU (Completed) par BatulMamman17
BatulMamman17
  • WpView
    LECTURES 337,193
  • WpVote
    Votes 21,076
  • WpPart
    Chapitres 61
Labarin Asmau....labarin ABINDA AKE GUDU.