Yan Uwana 🖤 (On Hold)
Buri, son zuciya da Rashin sani yasa yan uwan sa'ada suka rasa damar su wanda dama kaddara bai tsara dasu.. Sai da ita kadai kawai. Dalilin hakan ne kishi, bakin ciki da hassada yasa suka tasa yar uwar jinin su a gaba da sharri kala kala. _______________________________ Mairo meyasa zaki bari Ahmadu yama Manu...