Maeroo44's Reading List
21 historias
DDDIGAR ƘAYA... por Gureenjo6763
Gureenjo6763
  • WpView
    LECTURAS 10,224
  • WpVote
    Votos 106
  • WpPart
    Partes 11
Sarƙakiyar soyayya, mai cike da rikice-rikice, wacce mafarinta ta zama fitinannen tsana da kyama, ashe ana zaton wuta ne a makera aka tsince ta masaka...
RIJIYA TA BA DA RUWA????  por Oum-Mumtaz123
Oum-Mumtaz123
  • WpView
    LECTURAS 5,341
  • WpVote
    Votos 452
  • WpPart
    Partes 37
Chakwakiya ne Wannan labarin kawai ku bibiye alk'alamina.
SAKI RESHE por Oum-Mumtaz123
Oum-Mumtaz123
  • WpView
    LECTURAS 87
  • WpVote
    Votos 3
  • WpPart
    Partes 2
Ɓangaren ƴan matan, akwai da yawa da babu ruwan su na nagartar namiji, iliminsa, dattakonsa, nasabarsa da dai sauran muhimman abubuwa. dukkan fatansu da burinsu na kan namiji me kaurin aljihu ne kawai ko da lalatacce ne.
ƘANWAR MAZA por Ayshercool7724
Ayshercool7724
  • WpView
    LECTURAS 111,640
  • WpVote
    Votos 1,469
  • WpPart
    Partes 23
Labarin Yarinyar da ta tashi a tsakanin yayyenta maza, da suke shirye da aikata ko menene saboda ita, ba ta san tsoro ba, rashin ji ya kaita ga haɗuwa da ƙaddararta, ko wace iri ce ƙaddarar ta ta?
AƘIDA TA por Ayshercool7724
Ayshercool7724
  • WpView
    LECTURAS 39,271
  • WpVote
    Votos 1,629
  • WpPart
    Partes 31
Labarin wata matashiyar budurwa 'yar hamshaƙin attajiri me murɗaɗɗiyar AƘIDA, Tace So imagination ne da ɓata lokaci katsam.......... 😜 find out in AƘIDA TA labari me ɗauke da cakwalkwalin sarƙaƙiya, yaudara cin amana, fuska biyu kutsen ƙaddara me sauya rayuwa ba tare da ɗan Adam ya shirya mata ba
WUTA A MASAƘA por Ayshercool7724
Ayshercool7724
  • WpView
    LECTURAS 55,558
  • WpVote
    Votos 2,237
  • WpPart
    Partes 31
labari akan wata yarinya me rawar kai da rashin jin magana sam, labari akan taɓarɓarewar zumunci, tarbiyya da rayuwar 'ya mace idan ta rasa me jiɓantar lamarinta, Yayin da ake zaton wuta a maƙera katsam se ta bayyana a masaƙa, ku kasance dani dan jin me ze faru a wannan littafin
GABA DA GABANTA por Ayshercool7724
Ayshercool7724
  • WpView
    LECTURAS 18,346
  • WpVote
    Votos 881
  • WpPart
    Partes 37
GABA DA GABANTA (Aljani ya taka wuta)😂 don't miss it, akwai cakwakiya
His jewel💎✔(free novel) por Chuchujay
Chuchujay
  • WpView
    LECTURAS 9,046
  • WpVote
    Votos 900
  • WpPart
    Partes 40
You're welcome! Let's ride on the journey of these perfect lovers, Aisha & Ahmad Couples you can't resist! They got married through a pure journey of love, but who got the perfect married so far without some hacks, misunderstanding etc? Well no one and it won't start with them! He deeply love her, but he doesn't want a baby way close, She deeply love him, and she wants a baby, her baby,more especially with him,! She wasn't expecting the fuss, but gradually it comes through the face she never expected! Who'll ruin the picture? Let's face the saga😊 Okay read to find out Xoxo❤
UNWANTED: THE ARRANGED MARRIAGE  por blueberry_55
blueberry_55
  • WpView
    LECTURAS 203,219
  • WpVote
    Votos 5,616
  • WpPart
    Partes 6
Suhaiba Mohammed is a goody two shoes who had numerous relationships which always seem to fail. the only thing that was on her mind was how unstable her love life was, everyone around her was getting married. her elder sisters,her junior sister and even her friends. it seem like all hope is lost when faith had a different plan. her father decided to marry her off to the humorless Abdulaziz hashim.....
KUFAN WUTA por huguma
huguma
  • WpView
    LECTURAS 8,647
  • WpVote
    Votos 275
  • WpPart
    Partes 7
LABARIN DAYA QUNSHI ZALLAR BUTULCI NADAMA CIN AMANA DA KUMA DANA SANI.